album cover
Outro
1
World
Outro was released on November 13, 2020 by Afrobeats Distro as a part of the album Mele the Album
album cover
Release DateNovember 13, 2020
LabelAfrobeats Distro
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM87

Credits

PERFORMING ARTISTS
B Meri Aboki
B Meri Aboki
Performer
COMPOSITION & LYRICS
B Meri Aboki
B Meri Aboki
Composer
PRODUCTION & ENGINEERING
itsdannybeepro
itsdannybeepro
Mixing Engineer

Lyrics

Ba zan manta da ke ba
Godiya ta musamman da kowa da kowa
Da sukayi gajera tafiya ta kuma doguwa
Zuwa lunching din album dina mun sha biki
Masoya, yan uwa da abokan arziki
Kun taimaka da aljihu, zuciya da jiki
Ubangiji Allah ya kara maku arziki
Gaskiya idan babu ku babu B meri
Sai dai nace Allah ya saka da alkhairi
Wannan ita ake cewa Kyakkyawar alaka
Hausawa sunyi gaskiya, naka sai naka
Uban giji, Allah ya bar mana zuminci
Kunyi man halicci
Kunyi man mutunci
Kun sa na manta abinda ake cewa butulci
Kun sa na manta abinda ake cewa butulci
Abibi general bazan manta da kai ba
Hadi Musa navy bazan manta dakai ba
Ya zan manta da boss
Iro tafida sarkin samari
Iro tafida
Ina godiya
D don dadah bazan manta dakai ba
Alajin papa bazan manta dakai ba
Safiyanu diko bazan manta dakai ba
Alhaji Muhammadu sos bazan manta dakai ba
Ya zan manta da Alhaji Abu Ilori
Da hajiya Aisha Sarauniyar matan lagos uwa ta gari
Garba da Kamil aikin Allah
Abubakar sardaunan matasan lere
Ba zan manta da ku ba
Allah ya biyaku ku ma
Bazan manta daku ba bazan taba mantawa da ku ba
Bazan manta dakai ba
Bazan manta daku ba bazan taba mantawa da ku ba
Abu bazan manta dakai ba
Idris dubu dubu bazan manta dakai ba
Labo the boss bazan manta dakai ba
Baraka Bashir bazan manta dake ba
Queen zeeshak bazan manta dake ba
Dombee bazan manta da kai ba
Alaji khamsu baba baza manta dakai ba
Galin my hip hop trademark he got the paper
Masaraytar Agege ban manta daku ba
Special shout out to Lagos state tax force chairman
Gbemi ban manta dakai ba
Haruna Ahmed Guraja
Sarkin baruwa overall ban manta dakai ba
Agege local government chairman
Shout out to Alhaji Abdulhakim Hanif Mushi
Yeah, to all my fans around the world
And the team supporting the music
God bless you
Bless you all
Alhamdulillah
To God be the glory
Written by: B Meri Aboki
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...