album cover
Aminiyata
86
Dance
Aminiyata was released on April 30, 2021 by Aflex Media as a part of the album Aminiyata - Single
album cover
Release DateApril 30, 2021
LabelAflex Media
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM160

Music Video

Music Video

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Abdullahi Abdullahi Mohammad
Abdullahi Abdullahi Mohammad
Songwriter

Lyrics

Aminiyata kin kama zuciyata
Dan ni da kyan halinki nai sabawa
Ina da tabbacin zaki min gata
Mini murmushinki mai burgewa
Kina cikin jini hantata
Ace na barki anyo wauta
Duk duniyarga inba keba tawa
Babu diyar da zanayo kyasawa
Nike kadai naketa yabawa kyakykyawa
Nai bakar gira gwanin ban sha'awa
Ki tausaya kiyo yarjewa
Ki kyautatan ki bani kulawa
Ta zama dake nasan dadin duniya
In babu ke cikinta zan kokawa
Danke kadai kikesa nai dariya
In kika barni wallahi zan zaucewa
Kin mallakeni kin sayawa
Duk wasu sirrikanmu kin boyewa
Sanadinki ne ake nuna ni agari
Don na samu wadda ke kishina
Da anga nai shiru ke nake tunani
Don koda yaushe ke kike a ruhina
Dake zan cike burina
Ke kika zam cikon labarina
Danni dake wallah bamu rabuwa
Alkawari munka kulla muyi kasantuwa
Zamana dake billah nayi gamsuwa
Dan kinzam farincikina
Mai koren bakincikina
Akanki zan jurewa gwagwarmaya duk wuya
Ba abunda zai sakan sarewa
Kinji aminiya ha ha ha ha
Alhaire
Written by: Abdullahi Abdullahi Mohammad
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...