album cover
Dawo
194
R&B/Soul
Dawo was released on August 19, 2021 by Hussaini Danko Studio Records as a part of the album Dawo
album cover
AlbumDawo
Release DateAugust 19, 2021
LabelHussaini Danko Studio Records
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM100

Credits

PERFORMING ARTISTS
Hussaini Danko
Hussaini Danko
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Hussaini Abubakar Hussaini
Hussaini Abubakar Hussaini
Songwriter

Lyrics

(Kida)
Fargaba ba zata tsaya ba
In zaki amsa kira ba
Nace dawo
Fargaba bazata tsaya ba
In bazaka amsa kira ba
Dawo gani
(Okay)
(Kasheefun kida)
Yau nagane soyayya
Gaskiya ce
Sai ki amsa kiyi niyya
Karka a kwace
Ta kusan samun jinya
Kar na zauce
Nayi tabbas na shirya
Ke guda ce
Ko a kas da samaniya
Zara kece
Zuci nata haniniyar
Ke tabani naji nagani
Ba'a chaja mun niyya
Kai na nuna
Zana bika mu hau hanya
Ga amana
Gaskiya tafi cin layya
Zo mu zauna
Zuciyar ka data sauya
Zanji kuna
Baki zuciya kadai kaine, ambatona
Kai nasaba fada kalmar so
Da bata shiga gidan wani
Na aminta ke dai ce
Yar amana
Ke ki kai mini mundace
Zo mu zauna
Zuciya kuma ta huce
Bata kuna
Sirri kan ciki duk kece
Yau na tona
Toh ashe ko rabona ce
Zamu gana
Duk fa sunji kalamance
Kin shigar mini har cikin jini
Eh, rayuwar mu dakai riba
Zana samu
Muyi zaman mu da mun saba
Kar aji mu
Gaskiyar mu tazam
Tirken dogaran mu
Makiyan mu da sun ganmu
Toh subar mu
Tinda mun fadi so shine tanadin mu
Kar mu ba shedan kofa
Har gudan mu yayo bakin jini
Midget mix
Written by: Hussaini Abubakar Hussaini
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...