album cover
Kawata
album cover
Kawata was released on August 19, 2021 by Hussaini Danko Studio Records as a part of the album Dawo
AlbumDawo
August 19, 2021
LabelHussaini Danko Studio Records
LanguageEnglish
BPM95
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

Musax beat
Da kin sanar dani nasani
Da zuciyarki tazama tawa
Amma a yanzu duk korafinki
Baya biyan bukatar nufi
Duk sanda so yaso fa'ida
Kushen shi ai akwai tambaya
In kin sanar dani nasani
Da gunki zan matso in tsaya
Nai sahiba guda kan idonki
Ya zan nasota in kin taya
Yau zuciyar ki ni tai riko
Ni tawa inta tai zan raka ta
Eh karki fishi dani mun dade
Amma abotaka ce muke
In zanaso amun rakiya
Duk inda zani bina kike
Kallon kawa nake yi miki
Ashe a zuci sona kike
Ga tawa wace nai wa gini
A zuciyarmu ma tajike
Yau sai nabarta danke kawai
Na dau hakkin ta ai na bata
Kin kuskure gurin anbatar
So tunda baida ranar bari
In ni kike bukatar riko
Toh sai ki sake sabon shiri
Na bada zuciya jiko
Ranshinta kar ya koma baki
Ban furta so ba ke kin sani
Kema a yau kike ambata
Ga wace nai wa karkon gini
Na barta don na amsa miki
Nasan abotaka ce muke
Ba so bare na boye miki
Kin boye naki dan dai kawai
Kallo garemu ba shamaki
Ga wace mun riga mun dade
Nabi ki mai ko zan ce mata?
Ke kinji yadda so dai yake
Baya barin mutum lafiya
Munyo ginin da kowa yake
Fatan mu karasa lafiya
Ya zaki zo ki rushe mana
Amsar ki bani nai tambaya
Kiyi hakuri idan kuskure
Ni naki ne abun ambata
Kiyi hakuri mu zauna kawai
Muyi zumuntaka tai mana
Nasan akwai jadali a so
In ka bida ace an hana
Kin aje naki har zuciya
Takasama ta dau dangana
Na tausaya rai zuciya
Da kika baiwa ni adana
Da kika bani yarda a yanzu
Gareni babu gurbin aje ta
Musax mix
Written by: Hussaini Abubakar Hussaini
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...