Lyrics

Menene zan yi maka Mene zan yi maka Menene zan yi Ohhh ohhh ohhh Godiva ne zan yi Ohhh ohhh ohhh Godiva ne zan yi Rayuwa da ka bani Rai na da ka bani Godiya ne zan yi Kaya da ka bani Kudi da ka bani Godiya ne zan yi Ohhh ohhh ohhh Godiva ne zan yi Ohhh ohhh ohhh Godiva ne zan yi Na zo da shi bani hurin buya ba Rayuwa da ka bani Rai na da ka bani Godiya zan yi Abubuwa da ka bani Komai  da ka bani Godiya zan yi Ya yesu na Ohhh ohhh ohhh Godiva ne zan yi Ohhh ohhh ohhh Godiva ne zan yi Godiya na na kawo gare ka Ka bani kwanciyar rai Ka share hawaye ne na Godiya na na baka Na baka na yi
Writer(s): Temitayo John Yekini, Emmanuel Bez Idakula Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out