Music Video
Credits
COMPOSITION & LYRICS
Patience Aseweh Abor
Songwriter
Lyrics
Zama duniya kaman na noma ni
Zaman duniya kaman na noma ni
Zaman duniya kaman na noma ni
Abin da ka shuka shi ne za ka girba
Abin da ka shuka shi ne za ka girba
Mai yi sata ya bare sata ka
Mai yi gulma ka bari gulma nka
Mai yi zina ka bari zina nka
Abin da ka shuka shi za ka girba
Abin da ka shuka shi za ka girba
Mai yi sata ya bare sata ka
Mai yi gulma ka bari gulma nka
Mai yi zina ka bari zina nka
Abin da ka shuka shi za ka girba
Abin da ka shuka shi za ka girba
Ayeeee aaaaye aaayeee ayee
Zama duniya kaman na noma ni
Zaman duniya kaman na noma ni
Zaman duniya kaman na noma ni
Abin da ka shuka shi ne za ka girba
Abin da ka shuka shi ne za ka girba
Mai yi gulma ya bare sata ka
Mai yi sata ka bari gulma nka
Mai yi zina ka bari zina nka
Abin da ka shuka shi za ka girba
Abin da ka shuka shi za ka girba
Ayeeee aaaaye aaayeee ayee
Mai yi zina ya bare sata ka
Mai yi gulma ka bari gulma nka
Mai yi sata ka bari zina nka
Abin da ka shuka shi za ka girba
Abin da ka shuka shi za ka girba
Abin da ka shuka shi ne za ka girba
Abin da ka shuka shi ne za ka girba
Abin da ka shuka shi ne za ka girba
Writer(s): Patience Abor
Lyrics powered by www.musixmatch.com