album cover
Cikar Muradi
825
Music
Cikar Muradi was released on October 27, 2021 by 2871179 Records DK as a part of the album So Ne
album cover
AlbumSo Ne
Release DateOctober 27, 2021
Label2871179 Records DK
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM109

Music Video

Music Video

Credits

Lyrics

Cikar muradi
Cikar muradi
Kin zama mahadi na ba karya
Dake na saba in dai kina da ni baki kuka
Da kai na saba
Ka zama mahadi na ba karya
Cikar muradi in na rasa ka toh zani kuka
Dj sauti on the beat
Iya wuya gun kare hakkin ki na dau al washi
Idan na barki toh tabbatar bana numfashi
Rike amana duk mai zigan raba mu ki kyale shi
Cikar muradi kece in baki zuci za tai kuka
Birni na zuciya kai ne kake da mulkin ta
A bangaren so, sunan ka ne na alkinta
Cika ta buri na gun ka in zamo mata
Rike amana hanu guda fah bai daukar jinka
Komai sanadi alkawar' ne bama rabuwa kinji
Na shirya zama ni dake a gari koko cikin jeje
Nayi alkawari zuciya ta karbi aje cikin cagi
A bangaren so indai kina da ni kar kiyi shakka
Komai wuya ka saka rai har abadan taka ce ni
Ba gwara da yawa ni da kai mun zama hanta da jini
So ya shige ni yazama dole na rinka koro bayani
In nai rashin ka in ka tabbata za nayi hauka
In dai kina dani bakya kuka
Ka zama mahadi na ba karya
Cikar muradi na, kece
Cikar muradi kin zama mahadi na ba karya
Cikar muradi in na rasa ka toh zanayi kuka
Written by: SANI AHMAD
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...