Lyrics

Don't disturb my peace Let me be I don't want anyone with me I don't mind being lonely I beg of you, ki barni Karki balla mini zuciya (bal-bal-bal) Karki balla mini zuciya Nasan zaki balla mini zuciya Karki balla Karki balla Ina Ina Zamu je? (Ina zamu je?) Ina Ina Zamu je? Don't blame me, banida laifi I'm supposed to fall for you normally 'In na fara san ki to na bani Dan dole ne Karma ya kama ni Nima player ne Nasan eh yane Zuciya na na bushewa day by day After you leave me Sai wane? How dare you love me? Ke waye? Kizo ki Balla mini zuciya (bal-bal-bal) Karki balla mini zuciya Nasan zaki balla mini zuciya Karki balla Karki balla Ina Ina Zamu je? (Ina zamu je?) Ina Ina Zamu je? Don't disturb my peace Let me be I don't want anyone with me I don't mind being lonely I beg of you, ki barni Karki balla mini zuciya (bal-bal-bal) Karki balla mini zuciya Nasan zaki balla mini zuciya Karki balla (karki balla) Karki balla (munafuka)
Writer(s): Abdulhafiz Abdullahi Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out