album cover
Sanar Mini
1,321
Pop
Sanar Mini was released on November 12, 2021 by Interstreet Recording ( Kawu Dan Sarki ) Distribution By Haidar Interstreet Publishing as a part of the album Kina a Raina
album cover
Release DateNovember 12, 2021
LabelInterstreet Recording ( Kawu Dan Sarki ) Distribution By Haidar Interstreet Publishing
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM95

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Muhammad Khalid Yunus
Muhammad Khalid Yunus
Songwriter

Lyrics

Sanar Mini matsalar ki kawai dukka Bude
(Dj sauti on the mix) ah, eh
Sanar mini komai
Dana ji zan ishe miki daidai dai
Toh ki bar mini komai
Zani kula da sanki a kullun sai dai
Muna dada girma kyawu na fuska bashi da kyawar saiwa
Ana haka sai ma fatar jikin ta yamutsa dan tai tsawa
Inai mana fata kauna tasa mu dangana nidai na bi
Ina Miki Bai Bai Dan kinsani gaban mu akwai Dan gulbi
Kinai Mini gata bazana barki 'kasa nadau tunbi
Ah inai maki take ina fadi nace masu lallai kin kai
Hakan dukka dan ke nake shiri na gaske cireman tsinke
Da rana da safe nake fadi nace duka dai kin wanke
Kibani kulawa kada susa ki tinzira komai zafi
Zani cikawa kisawa ranki gowa ruwa kinfi
Inada hani na ki barshi zana soki da 'karshen 'karfi
Kina daka jani ki tausasheni haka hanamin 'kara
Nace maki gani nabaki kaina duka tuni nai 'kaura
Garin mu da zafi nadau jaka nabiki dake zanje
Kiyi mani mai-mai abinnda kika bani a ranar farko
Ina nine jarmai akanki zana yunkura nayo sabko
Kiyarda dani dai nayo shiri gidanku akiman baiko
Maganarki hakan dai kinsamu mai biya maki dalla dalla
Kina tafiya dai ina nidake mun shilla
Da anki da anso abarni nida ke haka yazam jimla
Tashi a sannu jiran jira kibarshi muje cen birni
Zama da masoyi dadi gareshi muyi haka 'karyar rauni
Garemu na yarda dan nasani kinasane kenai lallai sai ni
Kinai mani suna da sahibi nabarmiki raina fansa
Nakan dada 'dauki da nai nazar akainaki so yai rassa
Jiki naka kirma da naji babu ke kusa to na 'kosa
Ya 'darsu a zuci farinciki gareki kau sai na nemo
Kinada azanci a dole ne nabar mani nayo gammo
Ina halaye ina gurin nace masu ke na samo
Dake nika 'kasaita haka juyo kinji
Nineh na zame sirrin cikin 'kokon hanji
Written by: Muhammad Khalid Yunus
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...