album cover
Halin Yafiya
765
Christian & Gospel
Halin Yafiya was released on January 27, 2022 by Kingdomboiz as a part of the album Sa'idawa & Aure Da Dadi
album cover
Release DateJanuary 27, 2022
LabelKingdomboiz
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM139

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Mycah Dangata
Mycah Dangata
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Mycah Dangata
Mycah Dangata
Composer

Lyrics

Wayyo, wayyo, wayyo
Suna na dangata ne oo
Idan na yi maka laifi dan uwa, mu zauna mu sasanta
Idan kinyi mini laifi (mu zauna mu sasanta)
Tell me am sorry oo (mu zauna mu sasanta)
And I will tell you am sorry oo (mu zauna mu sasanta)
Mu yafewa juna oo (mu zauna mu sasanta)
Ban da rikon juna (mu zauna mu sasanta)
Forgive me and forget oo (mu zauna mu sasanta)
Banda rikon juna (mu zauna mu sasanta)
Halin yafiya mukeso (halin yafiya nada kyau)
Halin yafiya nada kyau (halin yafiya mukeso)
Halun yafiya nada kyau
Halin yafiya nada kyau (halin yafiya nada kyau)
Yafiya Allah yakeso (halin yafiya nada kyau)
Mu yafe a yafe mana (halin yafiya nada kyau)
Mu yafe wa juna (halin yafiya nada kyau)
Aboki ka rikeni a zuciya (haka)
Baka san yaushene rana ba (toh)
'Yar uwa kin rikeni a zuciya
Baki san yaushe ne rana ba
Dan uwa ka rike ni a zuciya
Baka san yaushene rana ba
Bamu san rana ko sa'a ba (bamu sani ba)
Yan uwa mu yafewa juna
Halin yafiya mukeso (halin yafiya nada kyau)
Halin yafiya nada kyau (halin yafiya mukeso)
Halun yafiya nada kyau
Halin yafiya nada kyau (halin yafiya nada kyau)
Yafiya Allah yakeso (halin yafiya nada kyau)
Mu yafe a yafe mana (halin yafiya nada kyau)
Mu yafe wa juna (halin yafiya nada kyau)
Halin yafiya nada kyau (halin yafiya na da kyau)
Mu yafe, mu yafewa juna
Mu zauna mu sasanta da juna
Mu yafe mu yafewa juna
Mu zauna mu sasanta da juna
Mu yafe mu yafeawa juna
Mu zauna mu sasanta da juna
Mu yafe mu yafeawa juna
Mu zauna mu sasanta da juna
Kar ka rike ni azuciya oo
Kirani mu sasanta
Idan nayi maka laifi dan uwa (kirani mu sasanta)
Haka Allah yakeso
Kirani mu sasanta
Kirani mu sasanta
In ba ka yafe mini ba, toh yaya Allah zai yafe mana
Allah ba zai yafe maka ba
Idan na yi maka laifi dan uwa, mu zauna mu sasanta
Idan kinyi mini laifi (mu zauna mu sasanta)
Tell me am sorry oo (mu zauna mu sasanta)
And I will tell you am sorry oo (mu zauna mu sasanta)
Mu yafewa juna oo (mu zauna mu sasanta)
Ban da rikon juna (mu zauna mu sasanta)
Forgive me and forget oo (mu zauna mu sasanta)
Banda rikon juna (mu zauna mu sasanta)
Halin yafiya mukeso (halin yafiya nada kyau)
Halin yafiya nada kyau (halin yafiya mukeso)
Halun yafiya nada kyau
Halin yafiya nada kyau (halin yafiya nada kyau)
Yafiya Allah yakeso (halin yafiya nada kyau)
Mu yafe a yafe mana (halin yafiya nada kyau)
Mu yafe wa juna (halin yafiya nada kyau)
Halin yafiya nada kyau (halin yafiya na da kyau)
Halin yafiya mukeso (halin yafiya nada kyau)
Halin yafiya nada kyau (halin yafiya mukeso)
Halun yafiya nada kyau
Halin yafiya nada kyau (halin yafiya nada kyau)
Yafiya Allah yakeso (halin yafiya nada kyau)
Mu yafe a yafe mana (halin yafiya nada kyau)
Mu yafe wa juna (halin yafiya nada kyau)
Halin yafiya nada kyau (halin yafiya na da kyau)
Written by: Mycah Dangata
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...