album cover
Ybn
62
Pop
Ybn was released on March 1, 2022 by Music distributed by Dj Amson as a part of the album Ybn - EP
album cover
Release DateMarch 1, 2022
LabelMusic distributed by Dj Amson
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM173

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Auta Waziri
Auta Waziri
Songwriter

Lyrics

Tawagar Mai Kwashewa
Auta Waziri kuke ji malam
YBN ne, inba YBN ba
Ban dau wani shashin ba
Ashe bana tafiyar mu kunga ba duk yaro ba
Inba YBN ba (eh)
Ban dau wani shashin ba (gaskiya ne wanan)
Ashe bana tafiyar mu kunga ba duk yaro ba
Da sunan jallah
Makagina Allah
Ina fatan zanyi tamburan nan ba ila
Dan darajan رَسُولُ wanda ya kawo sallah
Baban Fatimatu kuma dan Abdallah
Kuce daraja tai muke ta nasara mun kula
To ga dan Bello nan
Ku dauki Adoza nan
Ku yarda Yahya Bello na Kogi misalin nan
Ku dau tarago wanda zaya kai al'ummar nan
Muje tafiya zamu tafiya cikin nasarar nan
Inba YBN ba
Ban dau wani shashin ba
2023 bama bar layi ba
Kai da dadi inga cigaban kasa inyi sanarwa
Ina ranar arzikin da zan ringa boyewa?
Ashe tafiyar dan Bello ba mai kushewa (gaskiya ne)
Ku gane nasarar mu gatanan tai karasowa
Mu dau Yahya dan Bello matasa ga sanarwa
Mu dauki matashin nan na matasa mu rikewa
Yahya
Dan Bello Adoza Yahya
Yahya
Dan Bello abamu Yahya
Kai Yahya dan Bello Adoza Yahya
Matasa wanda shi kadai suka lura
Yahya
Dan Bello abamu Yahya
Matashi ijiyar matasa Yahya
Makoci shi kan kula makoci Yahya
Yahya
Dan Bello abamu Yahya
Kai YBN tafiya akeyi ta matasa
Matashi suka dauka
Dan kula matasa
Yahya
Dan Bello abamu Yahya
Kai ga jirgi
Shi ke daga jirgi Yahya
Da sauki
In gamu a rigar Yahya
Yahya
Dan Bello abamu Yahya
Kai mata 'dan ku ne Yahya Adoza
Ku goyo shi har ku kai shi Villa Yahya
Yahya (eh mana)
Dan Bello abamu Yahya
Kai matashi na matasa
Ku dauko Yahya
Kuce 2023 sai Yahya
Inba YBN ba
Ban dau wani shashin ba
Ashe bana tafiyar mu kunga ba duk yaro ba
Da shugaban YBN na faro ga Mai Kwashewa
Abdul ne zakin mu
Kuma jagoran mu (haya kai)
Mai kula al'ummar mu (gaskiya ne wanan)
Masanin aikin mu
Kai tafi Mai Kwashewa
Na gomna shiga dodar
Na Chief of Staff na Kogi kai baka da tamka (muje dai)
Na Mai Mala, Mala, Mala na Mai Mala Buni
Na Musa Dujiman Adamawa ka ishi gayya
Kai dai ke hada gayya
Ayi gayya suyi koya
Sukace Mai Kwashewa "wani aikin sai kwaro"
Sukace Mai Kwashewa "wani aikin sai kwaro"
Sukace Mai Kwashewa (yauwa)
"Wani aikin sai kwaro"
A kace baban dodo mashiga nai sai kogo
Sukace Mai Kwashewa "wani aikin sai kwaro"
A kace jagoran mu mukace Mai Kwashewa
Inba YBN ba
Ban dau wani shashin ba
Ashe bana tafiyar mu kunga ba duk yaro ba
Kai YBN gida na
YBN na kowa
Cikin ta kwai nasara
YBN gida na
YBN gida na
YBN gida na
YBN na kowa
Yahya Bello ne tuwo group (YBN gida na)
Nace YBN gida na (YBN na kowa)
Makota da yan kusa na (YBN gida na)
Ina ciki dare da rana (YBN na kowa)
Ko kyale ni cikin gida na (YBN gida na)
Tunda har na dau mai kishin kasa ta (YBN na kowa)
Yahayan mu dan Bello cikin kasa ta (YBN gida na)
Na yarda yazam shugaban kasa ta (YBN na kowa)
Dan matasa za'a muku gata (YBN gida na)
Shi talaka lalai ya daina kuka (YBN na kowa)
Yan mazan mu nasaku harda mata (YBN gida na)
Naji yanzu mata ai muku gata (YBN na kowa)
Yahyan mu dan Bello yace da mata (YBN gida na)
Tafiya ta gomnati ai da mata (YBN na kowa)
Kai Yahya Bello ne Adoza (ah-ah Adoza)
Mutan kasata ku dauka (mu sai Adoza)
Wallahi ni kam ina da huja (ah-ah Adoza)
Me sanya na dau Adoza? (mu sai Adoza)
Na gano matashi mai kishin matasa (ah-ah Adoza)
Na gano matashin nan da bashi wasa (mu sai Adoza)
Wanda ke kishin talaka gaske (ah-ah Adoza)
Wanda bashi wasa da aiyuka da aike (mu sai Adoza)
Zayaje da kai ne ya ringa duba (ah-ah Adoza)
Tunda kwai karancin shekaru na duba (mu sai Adoza)
Matahin rikon matasa (ah-ah Adoza)
Yan kasata ku dauki matashi (mu sai Adoza)
Kunga ji Auta Waziri ni na dauki
Adoza, Adoza, Adozan na zaba
Sai a Adoza
YBN gida na
Kai YBN na kowa
YBN na kowa
Naga YBN cikin kasa ta (YBN gida na)
Naga su suke da tsarukan kasa ta (YBN na kowa)
Akwai president ciki ma (YBN gida na)
Abdul Amart Mai Kwashewa na girma (YBN na kowa)
Vice president Northwest gata itama (YBN gida na)
Amina Adamu Yusuf babu tantama (YBN na kowa)
Sanan Vice president north central ma (YBN gida na)
Sadiq Sani Sadiqu jarumi na (YBN na kowa)
Kai Sadiq Sani Sadiqu jarumi na (YBN gida na)
Sanan Vice president Northeast (YBN na kowa)
Adamu AD ga gwani na (YBN gida na)
Kai ina DG media gwani na (YBN na kowa)
Koli city ga jarumi na (YBN gida na)
Ibrahim Adamu na gida na (YBN na kowa)
Ina organizing secretary ka taso (YBN gida na)
Naga Tahir I Tahir yana gida na (YBN na kowa)
National secretary nace a taso (YBN gida na)
Muhammadu Salisu officer ka taso (YBN na kowa)
Officer naji yana gida na (YBN gida na)
Deputy financial secretary ka taso (YBN na kowa)
Abdul Rahman Ayuba sai ka taso (YBN gida na)
Alfazazi namu yana gidana (YBN na kowa)
Treasurer tana kusa na (YBN gida na)
Gimbiya Atette sarauniya na (YBN na kowa)
Sadiq Mafia na gida na (YBN gida na)
Kuji director yana kusa na (YBN na kowa)
Kuce YBN na kowa (YBN gida na)
Yanzu zamu dauki team sun zarce tsara
Team sakamakon chanji a silarmu a kirkiri YBN ta fito
Kai sakamakon chanji a silarmu a kirkiri YBN ta fito
Team sakamakon chanji a silarmu a kirkiri YBN ta fito
Team sakamakon chanji
Sakamakon chanji na tabo
Team sakamakon chanji a silarmu a kirkiri YBN ta fito
A cikinta da jagora, kuma Mai Kwashewan ne na tabo
Team sakamakon chanji a silarmu a kirkiri YBN ta fito
A cikin mu akwai leader, Ibrahim Malam zana tabo
Team sakamakon chanji a silarmu a kirki YBN ta fito
A cikin mu akwai leader, Ibrahim Ibrahim zana fado
Team sakamakon chanji a silarmu a kirkiri YBN ta fito
A cikin mu da director, Mafia director ne zana fado
Team sakamakon chanji a silarmu a kirkiri YBN ta fito
Da Nazifi Asnanic, Nazifi yana a cikin mu nace ya fito
Team sakamakon chanji a silarmu a kirkiri YBN ta fito
Ga Ado nau Ado Gwanja, nace takunka naso ka fito
Team sakamakon chanji a silarmu a kirkiri YBN ta fito
Kai ina Dan Musa na Gombe?
Gagare sai ka isso
Team sakamakon chanji a silarmu a kirkiri YBN ta fito
Da Hussainin Danko, sannu Hussaini nace taku da rawa
Team sakamakon chanji a silarmu a kirkiri YBN ta fito
Da Abubakar Sani, Abubakar Sani ina ka fito
Team sakamakon chanji a silarmu a kirkiri YBN ta fito
Ina kake ne Ikirama? Ikiram Kano naso ka fito
Team sakamakon chanji a silarmu a kirkiri YBN ta fito
Auta Waziri na doka kidarku ina cikin team zana fito
Team sakamakon chanji a silarmu a kirkiri YBN ta fito
Alfazazi yana nan, baban mu Alfa sai ka isso
Team sakamakon chanji asilarmu a kirkiri YBN ta fito
Sale sabo yana nan
Sabo kwarkwa kenan
Abdul Smart yana nan
Audu boda na nan
Ku gaida Nato nawa
Ali Show yana nan
Ahmadu Shanawa, baban Chakwai yana nan
Yala namu na nan
Kunga Yala na nan
Usman yana nan
S Aliyu kenan
Jamilu namu na nan
Uroja ga mu tare
Hamisu gashi na nan
Fresh Emir nan
Haidaru namu na nan
Matan gidan suna nan
Suna ta rausayar nan
Sun shirya tafiyar nan
Sunata aiyukan nan
Jamila tamu na nan, Nagudu tafiyar nan
Fatty SU na nan, tana ta tafiyar nan
Faty Shu'uma ma, tana a tafiyar nan
Na hangi Teema Yola, tana a tafiyar nan
Sadiya Kabala nasata tafiyar nan
Na dubi Momme Gombe anata tafiyar nan
Minal tana cikin mu
Zee Hanan tana nan
Nafisu tana nan
Hauwa Waraka na nan
Atette tamu na nan, sarauniyar mu kenan
Najanmu ma tana nan
Maryam Yahya na nan
Ku gane tambarina
Na team nake bugawa
Inba YBN ba
Ban dau wani shashin ba
Ashe bana tafiyar mu kunga ba duk yaro ba
Written by: Auta Waziri
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...