Lyrics

Da duniyan nan da girmanta da yawan dadin rai Su da sun jarabce ni sun kama ni sosai Amma da dukan dadinsa ban koshi ba dadai Gama raina ba ya koshi in ban da Kai kadai Yesu, Yesu, Yesu Gurasar Rai Ban yarda ba, ban yarda ba a raba ni da kai
Writer(s): St Agnes Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out