Lyrics

Yea (Yea) Super Zammy da Nova mun kawo mu ku sabon labari (Yea) Wanga gaskia ne true story yea (Yea) Hausa drill ne (Ne) Kirani Ayat ne Ji mana Ji Ugh Yaron pepe natashi Akwai kudi banjin da kowa Ina shan champagne Ku na shan Hausa beer Ina shan rose Ku na shan soborodo Akwai zinaria da azurfa Kudi ya ci ka ajifu ye Banjin da kowa sound'n ga ya tashi tun Bamako mmm Sun ji ni yaron Niger coming straight from Ghana ugh Ni kenan ban jin da su na yi ni ke son yea These boys they faking ne Ba mu duba ku ne We know your Benz is borrowed Ni da nova yea muntashi Broke boys upset my tummy Firan ku be da kauri Yaran mata na so na This shit don't even excite me Ba kowa da zai firgita ni Cos these boys pussy I know it Shout outs sanusi na Kano Ubangiji ya ka ra albarka Yaran arewa ku tashi Nan gaba de namu ne Walahi Walahi Ye e ye e yey Na dinka riga babu wuya Ye e ye e yey A izan ka yanka wuya ka sama kanka Ye e ye e yey Na dinka riga babu wuya Ye e ye e yey A izan ka yanka wuya ka sama kanka Me rabon duka bai jin bari (Inaa) Me rabon duka bai jin bari (Inaa) Wanda biai jin bari ba zai ji oho (Gaskiya) Wanda biai jin bari ba zai ji oho (Gaskiya) Me rabon duka bai jin bari (Inaa) Me rabon duka bai jin bari (Inaa) Wanda biai jin bari ba zai ji oho (Gaskiya) Wanda biai jin bari ba zai ji oho (Gaskiya)
Writer(s): Kirani Ayat Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out