Lyrics

Hello mummy Ina wuni babana Lafiya kallau Ya kuke ya aikin Lafiya Lau mummy Ya dawainiyan Mungode Allah Mu Na yi Kai sannu fa Toh Mai kuka chi yau ne da wuri yayi zafi wannan? Mai kuka chi? Toh andan samu garri ne na sha ahh!(sigh) that is good for you Haka Allah ya shirya maka ayau ka Sha garri, Amin mummy Watarana za ka chi abinda ba ka zato ba, da yadan allah Lai Lai watarana Jariri zai zama ango In da rai da lafiya Babu maraya sai rago In the early ninety's aka haife ni four years of waiting aka haife ni Life was going smooth with the good I thought grass greener But daddy left me Yeah, days turned to weeks, Weeks turned to months Months turned to years Mum couldn't hold it down she had to let it get us down Inna ne zamu juya Da hawaye na idanu (Mummy had to cry) Ga wane zamu juya da hawayen mu Taimako Na Taimako Na Taimako Na daga Allah zaya fito Lai Lai watarana (hakika) Jariri zai zama ango In da rai da lahiya Babu maraya sai rago Lai Lai watarana Jariri zai zama ango (ba karya) In da rai da lahiya Babu maraya sai rago Mai hankuri mai hankuri Yakan dafa dutse ya Sha romon ta Ni Kuma Na Sha romon ta We dey move from one house Yea to another No money for school fees We dey owe the landlord We enter their compound Their children go laugh us Why me why me was the question Shey na you talk say you be father to the fatherless oh At the same time you be husband to the widows So tell me why o mamana Tana kuka (Waiyo) Kani Na Yana hawaye Ina za mu bi mu gan hasken duniyan nan I been no understand oh, The plans wey you get for me oh oh yoyo Looking at the past I call you faithful God Lai Lai watarana Jariri zai zama ango (tabas) In da rai da lahiya Babu maraya sai rago Lai Lai watarana oh Watarana oh Yau ne rana oh Babu maraya sai rago Lai Lai watarana oh Watarana oh Watarana oh Babu maraya sai rago Toh kar ka damu Wahalan nan ba zai chi gaba ba Watarana za mu yi dariya Amin A chikin sunan yesu Amin Kar ka damu Katuna in baka wani labari Mu sa almajiren kifi Yan crayfish (laughs) Mun Kuma sa mun chi mun ji dadi Har yau muna nan da rai Allah bai yashe mu ba Toh Kar ka damu You have been giving me Kana bani courage tun da dadewa So I'm still encouraging you that you should not loose hope Yes ma Zamu yi gaba gaba gaba gaba A chikin sunan yesu Amin Amin Bar in yi maka dan kajirin Adua Toh
Writer(s): Alpha Zachariah Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out