album cover
Kassa
1,125
Afro-Beat
Kassa was released on May 20, 2022 by 1838018 Records DK as a part of the album Kassa - Single
album cover
Release DateMay 20, 2022
Label1838018 Records DK
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM61

Music Video

Music Video

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Lukman Alhassan Lukman
Lukman Alhassan Lukman
Songwriter

Lyrics

Lsvee
Wacckkidbeat
Mama's boy
Mama's boy studio
Tunda Allah ya nufa ai dole inci jan miya
Wanda basu so inci suje su sha piya piya
Gunga Allah ya tarfa mun gishiri akan piya
Koda babu mai a mota dole nei insa giya
This is a killer are you ready
Daga bakin Mama's boy Lsvee
Nine nake kwace musu baby's
Babu Wataƙila babu maybe
Indai muka zo toh sai an girgiza wando
Muna zuba kamar ruwa a kwando
An samu a cikin kawo da mando
Hadda kasuwan bacci gun sai da gwanjo
Mune a chan mune anan
Muna eh muna ah
Mune da chan kuma mune da nan
Duk wanda abun bai mishi ba toh sai ya nutse
Chan kasa kasa kasa kasa chan kasa kasa
Duk wanda abun bai mishi ba toh sai ya nuste
Chan kasa chenn kasa kasa kasa
Chan kasa kasa chenn kasa kasa chenn kasa
Kaga na sai sabon riga kace wai ba nawa bane na aro ne
Kumah in kaga ina kashe kudi sai kace wai ya akayi na samo nei
Meyasa abi hustler ina neman kudi on a regular
Gashi yanzu an sani am popular
Kumah duk al'amuran su na dagula
Wanka kukeyi ba kwaskwarima
Yanzu mah zanje inga Halima
In na soma bana jin barima
Kamar dan kune nake sai da barima
Gani da swags gani da kaya
Gani da ilimi gani da kudi
Gani da mata kaman buhun ridi
Suna kirana a waya
Mune achan kumah mune anan
Muna eh muna ah
Mun cinye KD mun cinye Kano
Duk wanda abun bai mishi ba toh sai ya nutse
Chan kasa kasa kasa kasa chan kasa kasa
Duk wanda abun bai mishi ba toh sai ya nuste
Chan kasa chenn kasa kasa kasa
Chan kasa kasa chenn kasa kasa chenn kasa
Kasa (kasa)
Kasa (kasa)
Chenn (kasa)
Kasa (kasa)
Chenn (kasa)
Written by: Lukman Alhassan Lukman
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...