album cover
Da Labari
3,047
Afro-Beat
Da Labari was released on June 10, 2022 by 3264581 Records DK as a part of the album Da Labari - Single
album cover
Release DateJune 10, 2022
Label3264581 Records DK
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM121

Music Video

Music Video

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Ahmed Idiris
Ahmed Idiris
Songwriter

Lyrics

(C one producer)
Oh,wo-wo-wo
Hahaha, hahaha
Heye, ho, ho, ho, ho, ho, ho
Umm hmhm
Yau da labari gobe ma da labari (kauna)
Bayanin so zasu zo a kan tsari (kauna)
Akwai wacce nake ta so cikon buri (kauna)
Cikin ruhi sonta nata tasiri (kauna)
Garin dadi wai ashe yana nesa (kauna)
Ki dawo kusa ban zumarki in lasa (kauna)
Na kalleki idaniyata ta kosa
Kina zuciya kin shige ta kin nausa
Eh na dade a cikin zuciya da begenka (kauna)
A ko yaushe sai na kalli hotonka (kauna)
Da shaukin da nake shiga ta kewarka (kauna)
Kamar mashi sonka keyi min suka (kauna)
Cikar buri ne idan na sameka (kauna)
Na kan samu natsuwa idan na rabeka kauna
Gobe ma da labari
Jibi ma da labari
Eh ki min tadi sanda duk muka yi arba
Cikin fara'a wacce ban misalta ba
Da an ganmu a tabbatar akwai hubba
Da alkibila daya muka hau turba
Muna sahu na masoya
Juna muke wa biyayya
Ki kyale masu hamayya a zuci kin dasa kwaya, ta so
Ashe masoyi bai gudun masoyinsa
Dukkan rintsi ko ina ya hangesa
Yana tare da kai ko yana nesa
Da naji kira naka dole zan amsa
Habibi na, muradi na
Abin so na ni kana raina
Jibi ma da labari
(Mixed Kobincus)
Eh yau da labari gobe ma da labari
Written by: Ahmed Idiris
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...