album cover
G.S.M
17
Hip-Hop/Rap
G.S.M was released on December 11, 2015 by YNUG as a part of the album Multiple Personality Disorder
album cover
Release DateDecember 11, 2015
LabelYNUG
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM70

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
YNUG
YNUG
Performer
COMPOSITION & LYRICS
YNUG
YNUG
Songwriter
Tony Ochigbo
Tony Ochigbo
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Jxmmy Whxxlxr
Jxmmy Whxxlxr
Producer

Lyrics

Abeg tings hang me for Kano
I dey tell you sey Kano dey sweet Allah
Jerry don call me sey you do went to... Jos
I will come tomorrow inshallahu
In the morning masef
Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM
Na Shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM
Na shigo gari first ka ce ma Mima ta kira ni a GSM
Shege a Abuja
Na dauke ta a mota na sa mata KissFM
Ta na so playas?
Na Nuna mata wasan Kobe da Iverson
Kizo muje outing
KFC is just one block from Ecstasy
Kuna son ku gan ni a show?
Ba komai Mallam show me the Benjamins
Gara musu jara, jara musu kari just for the emphasis
Yung Maman Shata
Harka da ni pa you gon need membership
U.K har U.S
S.A su na nima na a embassy
Nima na zo ku gi ni
Nima na fito da sabon company
Kai baba kowai ka bari
Sun san na shigo dey sabon lapazi
Zabiya yar Jaji wai in kaita party a Abu Dhabi
Sai kin mu sapi
Dana kamai-kamai
Ki kama bayani
London to Miami
Ba wani rapper mai kai mun hari
Sistah let's party
Step up ki bar soroyan ki a rami
Inya kira ki a layi ki kace waya ki che mai ba service
Ki samai ni a office
Na san kina don harka da bosses
Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM
Na Shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM
Matan Lagos basu san harka if you're not famous
If you're not holding
No need for all of the godon story
Just flash that paper
Bata ATM she'll call you later
Dauke ta a mota
Bentley, ko Porsche, ko Beema, ko Honda
Shiya sa muka kasa
Na yi kokari ama sai da na pasa
Shiya sa ta kira ka
Tace "meet me at SB" ta jira ka
Ta chanza maka harka
Yanzu ba kudin mai ka saka a mota
Yanzu ba ka clubbing
Baka zuwa yawo
Baka outing
Kuma tana ta lounging
Kuma tana ta catwalk
Tana ta bouncing
Da kudin Baban ka
Ta bani missed call da wayan Maman ta
Na kira ta na ce "howfa?"
Ta ce "YNUG I miss you, please come over"
Na bi ta gida, na bi ta gaki
One touch, Over
Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce ma Mima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce Halima ta kira ni a GSM
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM
Na Shigo gari first thing ka ce Hadiza ta kira ni a GSM
Mima ta kira ni a waya
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta ta kira ni a GSM
Hadiza ta kira ni a waya
Mima ta kira ni a waya
Na shigo gari first thing ka ce ma Binta...
Ta kira na a waya
Written by: Tony Ochigbo, YNUG
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...