album cover
Sirri
3,042
African
Sirri was released on August 18, 2014 by Apple Media Global 99 Ltd. as a part of the album Rike Gwaninka
album cover
Release DateAugust 18, 2014
LabelApple Media Global 99 Ltd.
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM

Credits

PERFORMING ARTISTS
Adamu Hassan Nagudu
Adamu Hassan Nagudu
Performer
Ali Jita
Ali Jita
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ali Jita
Ali Jita
Composer, Lyrics
PRODUCTION & ENGINEERING
Ali Jita
Ali Jita
Producer

Lyrics

Rike sirri, sai mai sirri, hmm-mm-mm
Sirri ha-aa-aa-aa
Sirri uhm sirri sirri
Sirrin dake raina saninsa ba dai mutum ba (hm-mm)
Ajiya dakai mizanina daidai da hannu
Na doka tamburan soyayyata karki barni baya
Hmm-mm... sirrin dake raina bazan bude shi duba
Na gwada ka ne don gane ko zaka banni rana
Idan mai wuri yazo mai tabarma zai nade wa
Ee-ee-ee ajiyar da nai maka bayi zaton tashin ka duba
Duk macen da tasa meka baza ta ki tatali ba
Na doka tamburan soyayyata ka biyo da baya
Uhm Ina ta tatalinki Safiya dare da rana (sirri sirri)
Boye sirri sai mai sirri zan tona sirin da ke raina
A zatona tunani na kinki ki gasgata kalamai na
Marmaza marmaza marmaza umm
Zuciya tana kaunar ka koda kanayi don in gane (sirri sirri)
Kuskurena ban nuna ba sai da na gane gwani na kaine
Gaskiya ta yau kin gano sirrin da ke raina ba karya
Umm sirrin da ke raina bazan bude shi duba na gwada ka ne don in gane ko zaka banni rana
Idan mai wuri yazo mai tabarma zai nadewa
Ah-ah-ah
Karda ka manta baya taimakon ka ban gajiya ba (sirri sirri)
Kai ka fara nuna mini hanya yanzu kace baka san zancen ba
Tausayamun agazamun zan mutu in baka so ni ba duba
Eee shi ruwan idanu kogi ne zanso ki gane (sirri sirri)
Ko tallafin gida shine kyaure nayi zaton manufar kin gane
Damun rabun asali na saya sirrin da ke raina ba karya uhm
Sirrin da ke raina saninsa badai mutum ba (uhm)
Ajiya da kai mizanina daidai da hannu na doka tamburan soyayya ta kar ki barni baya
Eh nayo kira saurare ni a matsayin zuciyar ki kisa dani
Batun fada ya kare sonka a raina shine magani
Kibar hakan karda ki sa ke a jan aji aka bar arha jiri
Eh na cika buri, jigon alheri, na sanki fari
Yazama jari, zahiri naga rayuwa yau taimako
Ya zame mini sharri
Sirrin dake raina saninsa badai mutum ba (hmm-mmm)
Ajiya dakai mizanina daidai da hannu
Na doka tamburan soyayyata karki barni baya
La laa kwaceka a hannuna zai wuya tunda dai na gano (sirri sirri)
Guguwa sama in ta danno majaujawa da wuta zan chillo
Na tataro yarda na baki engineer ta masoya kunno
Eehh ni yazun na kwararo hanyan (soka) sonki a batun waigeee
Garwashi na makera shine ke sanya dan gida karage
Wanda yayi kuka wata rana assanu ai wataran zai gyara
Eeh ajiyar da nai maka banyi zaton tashin ka duba
Duk mace da ta same ka baza ta ki tatali ba
Na doka tamburan soyayyata ka biyo ni baya
Written by: Ali Jita
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...