Lyrics

Daso da kaunar juna muka kere Cikin biyayyar Allah muka tare Allah gaban mu da bayan mu Ya tare (haka muka zo) Ginin mu har abada yafi a ture (Haka muka zo) Muna zaune muke zaga duniya Ba jirgi muke ziyara yan bani na iya (Haka muka zo) Da yin marabu Isaha'q muka iya (Haka muka zo) Ko yau da Barhama na kanyi tutiya (Haka muka zo) Rufen da faira ta rufa wa 'danta Mai gwada yaye shi bai iyawa Wallahi ya gaza (haka muka zo) Ruman dutse ya girmi balanza (Haka muka zo) A zahiri halara Daso da kaunar juna muka kere Cikin biyayyar Allah muka tare Allah gaban mu da bayan mu Ya tare (haka muka zo) Ginin mu har abada yafi a ture (Haka muka zo) Muna zaune muke zaga duniya Ba jirgi muke ziyara yan bani na iya (Haka muka zo) Da yin marabu Isaha'q muka iya (Haka muka zo) Ko yau da Barhama na kanyi tutiya (Haka muka zo) Rufen da faira ta rufa wa 'danta Mai gwada yaye shi bai iyawa Wallahi ya gaza (haka muka zo) Ruman dutse ya girmi balanza (Haka muka zo) A zahiri
Writer(s): Hausa Sounds Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out