Credits

COMPOSITION & LYRICS
Zata Fashe
Zata Fashe
Songwriter

Lyrics

Za-za
Sarkin nan maye ne
Ba kyau
Za-za
Zatafashe ne (wayyo)
Wai cigaban namu ne basu so (ashe)
Basu so muka daukaka ba (ashe)
Yanzu mune aka sa gaba (ashe)
Gowa muke sa su fargaba (ashe)
Dan sunga mun cigaba (ashe)
Kuma gaba-gaba (ashe)
Gaban ma can a gaba
Hakuri zakuyi dan munyi gaba
Su ka ce, "Karyan mu ta kare" (asha)
Kuma baccin mu an ture (asha)
Yanzu Alhamdulilah (umhum)
Ma Sha Allah (umhum)
Tabarakallah (umhum)
Kuma biizinillah
Zamanin nan yanzu ta kalla
Kuma mune ake bawa talla
In kaga cigaba tambayi labarin
Anji jiki
Anji jiki
Anji jiki
Ka tambayi labarin
Anji jiki
Anji jiki
Anji jiki
Kawai ka tambayi labarin
Anji jiki
Anji jiki
Anji jiki
Tambayi labarin
Anji jiki
Anji jiki
Anji jiki
Bana fa mu muna shagali
Ga nama mi zan da tantakwashi
Ba nama sai ku ban kilishi
Zance da ba kudi nesa da shi
Toh kawai mu sa gudu
Mu raka su gudu
Masu son mu gudu
Toh mu, mu sa gudu
Toh ku kalle ni da kyau
Kuma kuji da kyau
Ko da kun ce, "Mu munyi ta kyau"
Wasu zasu ce, "Bata da kyau"
Kawai ku barmu da kayan mu
Mu amsa kudaden mu
Tunda bamu shigo da wasa ba
Kuma baku san mu da wasa ba
In kaga cigaba tambayi labarin
Anji jiki
Anji jiki
Anji jiki
Ka tambayi labarin
Anji jiki
Anji jiki
Anji jiki
Kawai ka tambayi labarin
Anji jiki
Anji jiki
Anji jiki
Tambayi labarin
Anji jiki
Anji jiki
Anji jiki
Anji jiki
Munji jiki
Munji jiki
Munji jiki
Naji jiki
Naji jiki
Naji jiki
Anji jiki
Anji jiki
Anji jiki
Written by: Zata Fashe
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...