album cover
Bako (Stranger)
686
Pop
Bako (Stranger) was released on January 15, 2023 by Ahmerdy as a part of the album Bako (Stranger) - Single
album cover
Release DateJanuary 15, 2023
LabelAhmerdy
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM100

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Ahmerdy
Ahmerdy
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ahmad Gambo salman
Ahmad Gambo salman
Songwriter

Lyrics

Is Ahmerdy
Oho-oho
Oho-oho
Garin so da nisa
Gashi na na isa
Neman soyayya
A yakin arewa
Tun a baya
Tunda na fara ganinta
A zuciyana ba ta biyun ta
Soyayya ki bani
Yarda ma ki bani
Ki duba ni
Nayo tafiya mai nisa
Soyayya ki bani
Yarda ma ki bani
Ki duba ni
Nayo tafiya mai nisa
Ya muka kwana
Toh ya muka tashi
Dare da rana
Ni da sanki
Nake numfashi
Na ce, "Ya muka kwana?"
Toh ya muka tashi?
Dare da rana
Ni da sanki
Nake numfashi
Ohh-ohh
Ohh-ohh
Ga bako na iso
Taso kimin iso
Garin masoya
Tabbas bashi da nisa
Ga bako na iso
Taso kimin iso
Garin masoya
Tabbas bashi da nisa
Soyayya ki bani
Yarda ma ki bani
Ki duba ni
Nayo tafiya mai nisa
Soyayya ki bani
Yarda ma ki bani
Ki duba ni
Nayo tafiya mai nisa
Toh ya muka kwana?
Toh ya muka tashi?
Dare da rana
Ni da sanki
Nake numfashi
Na ce, "Ya muka kwana?"
Toh ya muka tashi?
Dare da rana
Ni da sanki
Nake numfashi
Ohhhhh ohhhhhh
Ohhhhh ohhhhhh
Ohhhhh ohhhhhh
Ohhhhh ohhhhhh
Oho oho oho
Written by: Ahmad Gambo salman
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...