album cover

Tsantsi

6Dance2023
album cover
Tsantsi was released on March 15, 2023 by DOCTOR COOL MUSIC WORLD as a part of the album Tsantsi
AlbumTsantsi
ReleasedMarch 15, 2023
LabelDOCTOR COOL MUSIC WORLD
BPM150
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

TSANTSI
Tafiyanna da tsantsi,
Tafiyanna da tsantsi,
Tafiyanna da tsantsisaikajimrezakasira,
Verse one:
Maso race baza yayi tafiyaba domin tana da tsantsi,
Don tafiyanna da tsantsi saika jimre zaka sira,
Verse two:
Rago bazayayi bamaikiu yaba zayayi don,
Tafiyanna da tsantsi saika jimre zaka sira,
Verse three:
Wanda ya jimre harmatuka shi zaya sira don,
Tafiyan ba sauki saika jimre zaka sira,
Verse four:
Ka yayowa a hanyan da dama wahaloli kuw loba sauki,
Don tafiyanna da tsantsi saika jimre zaka sira,
Verse five:
Idan kana so kagan Allah sai taworin Isa,
Tafiyan ba sauki saika jimre zaka sira,
Verse six:
Jimriya bata da sauki jimriya tana da dadi,
Ama wanna da ya jimreh amatuka shi za ya sira,
Verse Seven:
A tajire ma zasu sira kalakawa ma zasu sira,
Idan mu yiaki da gaskiya shiza mu sira,
Verse Eight:
Wannada ya sa hanu kankeke noma sam karya joya baya,
Don tafiyan babu sauki sai ka jimre zaka sira,
Verse Nine:
Mu jimre mu jimremu jimre domin mu sira,
Don tafiyan babu dadi sai mu jimre zaka sira,
Written by: Timothy Atoshi Gideon

Shazam Footer

Select language:
Google Play Store
Apple App Store
Chrome Web Store
Galaxy Store

Follow Us

Loading...