album cover
A Barni Da So
album cover
A Barni Da So was released on March 4, 2023 by 4731319 Records DK as a part of the album SO ep.
AlbumSO ep.
March 4, 2023
Label4731319 Records DK
LanguageEnglish
BPM
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

A barni da soyayya
A barni da soyayya
(AD Music Studio)
A barni da soyayya
Za nayi na shirya
In kika sani a zuciya zanyi zama sosai
A barni da soyayya
Za nayi na shirya
In na rasa ka a zuciya nayi rashi sosai
A'ah
A'ah
A'ah
Nayi nisa a so tun a baya na yabi so
A zaman so tsawon sa sai ana tace batu
Nayi karatun so a yanzu na ilman tu
Ashe nayi abin yabo na hankaltu
Zana aje sirrin ki don bani da surutu
Tunda nasan yanayin ki ai dole zan saitu
A raye na baki rayuwata sukutu
Amince hankali ya kwanta sosai
A barni da soyayya
Na gamsu
Zafi-zafi nake bin ka da soyayya ta
Nayi zurfi ina baka labari na
Naji dadi shine gari bana saba ba
Kayi komai ka gyara tarihi na
Masu gulma na barku bani baku yanzu
Tunda na samu wanda zai rike sirri na
Damuwa ne zama da wanda bai son ka ashe
Samuwa ne kana kwanta rai na sosai
A'ah
A'ah
A'ah
Gaki na samu
Son ki na kamu
Kuma na damu
A zuci ya darsu
Son ka ya karbu
A zuci na yarda
Bani fasawa
Tunda na gamsu
Mai nake nema?
Ba abin nema
Samun nema na
Gani yau ga so
Kai nake nema
Hannuwa na kamu
Ni da kai munyi kama
Mun dace sosai
Ke nake nema
Hannuwa na kama
Ni da ke munyi kama
Mun dace sosai
A barni da soyayya
Written by: Mashkur Umar
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...