album cover
Rabo Na
2
Singer/Songwriter
Rabo Na was released on March 4, 2023 by 4731319 Records DK as a part of the album SO ep.
album cover
AlbumSO ep.
Release DateMarch 4, 2023
Label4731319 Records DK
LanguageEnglish
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM104

Credits

PERFORMING ARTISTS
Mashkur Umar
Mashkur Umar
Performer
Dan lele
Dan lele
Acoustic Guitar
COMPOSITION & LYRICS
Mashkur Umar
Mashkur Umar
Songwriter

Lyrics

Na yarda
Nima yarda
Na yarda
Nima yarda
Na samu rabo na nima
Mai kyawu yanmata
Na samu abin nema na
Ya zo hannu na
Na karbu gari ya dauka
Ban kula yanmata
Na yarda da ko mene zai faru zan rike girma na
Soyayya na kamu na rasa karko na
Na zaune jiran tsari na yar autana mata
Mai nema baya gajiya, nayi na karfi na
Na samu abin kallo na, wacce nake fata
Akwai alkawari nima, zanyi ma komai sabo
Na gamsu akwai alkhairi in ka zamo ango na
Komai za nayi don kai ne, mai yafi wannan dadi
Zan tsala ado gayu ne, yana a cikin tsari na
Zan saita kalamai na, don kaji dadin zance
Zan gyara gida tsafta ne, in sa maka sabon suna
Ni wanda nake so kai ne, baka sa sauran nema
Toh mai ya rage inyi ma, zanyo don kai dan gata
Na yarda akwai alkhairi, in kika zam min mata
Zan baka kula daidai ne, zan alkinta
Zan zafafa nema na, don na kyautata
Nayi alkawari zana cika, sha zaman ka ka huta
Zo jani muje daidai ne in mun gaji mu huta
Zan kai ka garin ba nisa, muyi wa makusa rata
Na aminta ba tababa kinga sosai ne haka
Na shaku da kai an shaida, nayi dacen nema na
Na yarda da soyayya, wacce nake so kece
Zan soki da kyawon niyya, bani da sauran nema
Na yarda da soyayya, ba wanda nake so sai kai
Zan soka da kyawon niyya, bani da sauran nema
Gun ki da kyawon niyya, bani da sauran nema
Written by: Mashkur Umar
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...