Lyrics

Wani locaci nakan raunana Soyaya me ta da gobara Ina fara bana gamawa To gawa zan dogara Bindi zaki ni meh takawa Zalan so da gagara Inkin gyara nime batawa Akara kika jingina Hankali dani kiyi hankali Baba zama bana Zama ahahaha Hankali dani kiyi hankali Baba zama bana Zama ahahaha Na ta miki aljannu Kar kiyi kuka yar shantu Anan pa a yau yanzu sonmu da Dadi kaman kantu Na ta miki aljannu Kar kiyi kuka yar shantu Anan pa a yau yanzu sonmu da Dadi kaman kantu Don ke na rera Mu fara karmu dena
Writer(s): Christopher Dankyes Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out