Lyrics
Ba munafiki tafiyana
Kuma dole su dinga biyana
Su kace na chanja giyana
Tafiya yayi tafiya kuma banji
Ga kaina ya dau zafi aban lighter ko na kyasta ashana
Ni ina tafiyana nawa nake hange ba naka ba
Ko da nayi tafiya ma gobe na zan bu ba naka ba
Ko nai tafiya kuma halak naje nema ba sata ba
Allah ka rabani da yan wahala ka rabani da yan uba
Tafiya na tayi kyau, tunda ba munafiki babu barawo
Tafiya na tayi kyau, naje na dawo kuma na samu
Mama tace je ka gwada ka samu
Ka samu, ka samu
Tafiyana kuma tayi kyau
Ka samu, ka samu
Tafiyana kuma tai kyau
Mama tace je ka gwada (in kaje ka gwada)
Je ka gwada
Mama tace je ka gwada (in kaje ka gwada)
Je ka gwada
Abun wani ba naka ba
Zafin nema baya kawu samu
Hantsi leke gidan kowa, kana gaba toh ai zaka jiramu
Nayi nisa akan tafiyana kamar 'yar fulani zatayi damu
Zaka gwada zo mu buga, tafiyar manya wane da ta yaro
Wai nayi musu aikin bazata tafiya nayi kuma gashi na dawo
Nema kan nema malam, waye yace maka na tafi yawo?
In naje kuma zan dawo
Kuma zan dawo
In naje kuma zan dawo, nasamo abuna nabarka a can gun
Allah karabani da yan wahala, ka rabani da yan uba
Tafiya na tayi kyau, tunda ba munafiki babu barawo
Tafiya na tayi kyau, naje na dawo kuma na samu
Tafiyana tayi kyau
Mama tace je ka gwada ka samu
Ka samu, ka samu
Tafiyana kuma tayi kyau
Ka samu, ka samu
Tafiyana kuma tai kyau
Mama tace je ka gwada (in kaje ka gwada)
Je ka gwada
Mama tace je ka gwada (in kaje ka gwada)
Je ka gwada


