album cover
Nema
23,398
Afro-Beat
Nema was released on August 10, 2023 by Distributed by Mr ArewaBlog as a part of the album Nema - Single
album cover
Most Popular
Past 7 Days
00:00 - 00:05
Nema was discovered most frequently in the first few seconds of the song during the past week
00:00
00:10
00:15
00:25
01:15
01:30
01:40
01:45
01:50
03:00
00:00
03:29

Music Video

Music Video

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Maryam A Sadik
Maryam A Sadik
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Musax Beat
Musax Beat
Producer

Lyrics

(Musax)
(Musax Beats)
Mai nema a hankali zai samo
Ya kawo da kudirin muyi aure da shi
Nayi nema a hankali na samo
Na kawo da kudirin muyi aure dake
Ya kawo kudin sa muyo aure
A soyayyar mu da kai nasha baure
Zumar son ka a cikin rai ta tare
A zaman aure ai dole a ja kyaure
Burin rai na gidan ka ni in tare
Sirri na a zo a duba kai ne har zuciya
Soyayya ta dani da ke ta dau harama
Maza-maza muyi sauri kana muyo azama
Kunsan jirgi shike tashi a sama
Mai son samu baya gandan nema
Yau na girma zama dake alfarma
Duk mai gurbi ya shimfido tabarma, tsaya
Nayi nema
Dole in baka kulawa in anyi
Ko menene ka saka ni sai nayi
Ruwan wanka sannan da ruwan shayi
In baka abinci, sannan da ruwan sanyi
Gida zaka taho biyar idan har tayi
Zan nuna ma gata tunda kace nice gimbiya
Nice gimbiya
Akwai Annabi da Allah
Muyo alola-sallah
Mu roke shi Jallah
Ya kau duk jalala
Sam ba wani kila-wa-kala
A raina baki da illa
Kizo ga risala
Ni bansa ki kwalla
So yayi min riga
Kuma yayi mini wando
Yaban alkhairi kwando-kwando
Tabbas mai son ya raba ni da kai zai sha fama
Don ke daya ce hakikita ta hannun dama
Masu kin ka dani bani ba su yau dai suma
Na barranta dasu sun zam a'ada'u na suma
Ba bankwana dani da kai ya habibi na
Kana raina bazan kaunar ka ba duk wuya (kina raina bazan kaunar ki ba duk wuya)
Duk wuya
Duk wuya
(Mix)
(Musax Mix)
Written by: Maryam Sadik
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...