album cover
Barewa
album cover
Barewa was released on August 24, 2023 by 5776068 Records DK as a part of the album Barewa - Single
ReleasedAugust 24, 2023
Label5776068 Records DK
LanguageEnglish
BPM122
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

Binerh
(Malam6ix)
Ilimi gishirin zaman duniya
Kudi sukarin zaman duniya
Wanda ya so shike zama lafiya
Kudin dana tara sune nake kaikaya
Mugun nufi baya kashe dan barewa
Ni ban kula kowa, haka nake sha'ani na
Mugun nufi baya kashe dan barewa
Burin zuciyata, in ci kudi na abu na
Bana rainawa in Rabbi yaban zan godewa
Shike kwacewa duk san da yaso yayi badawa
Duk mai nema na da masifa can zai yankawa
Bana tankawa, wawa magana bai taunawa
Masu bidar da su ganni a kasa gwara su kaucewa
Allah ya budan kofofi basa kullewa
Ilimi gishirin zaman duniya
Kudi sukarin zaman duniya
Wanda ya so shike zama lafiya
Kudin dana tara sune nake kaikaya
Mugun nufi baya kashe dan barewa
Ni ban kula kowa, haka nake sha'ani na
Mugun nufi baya kashe dan barewa
Burin zuciyata, in ci kudi na abu na
(Malam6ix)
Written by: Hafsat Shehu Ahmed

Loading...