album cover
Bawan Mata
album cover
Bawan Mata was released on August 25, 2023 by M Uncle Track Studio / Distributed By AlutaHits as a part of the album Bawan Mata - Single
August 25, 2023
LabelM Uncle Track Studio / Distributed By AlutaHits
LanguageEnglish
BPM109
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Lyrics

Bawan mata
Ku kiran bawan mata
Ku kiran bawan mata
Amma bawan matata
Nima ku kiran bawan mata
Amma bawan mamata yafi
Daraja sai gun mata
Ba zancen karya
Tausai na gun mata
Mata sun iya soyayya
Martaba da kamala sai mata
In na tino baya
Hujata dai matane jinsin mamata
Kunji
Girma sai gun mata
Matsayi sai gun mata
Dangin kwai ne mata
Rarashin su ake mata
Mace zinare mai girma
Tafi azurfa tsada
Girman mata
Ya wuce duka tinanina
In dai baka so mace ba
Kayi asara mai girma
Ko ba komai
Mace tintini tai maka alfarma
Mace ta raine ka
Har kasamu irin damar girma
A sani na ni
Mata ba'a fiku kwarewa ba
A cikin mata aka samo
Wace ta raini ma'aiki na
A cikin mata aka samo
Wace ta haifi mahaifina
A cikin mata aka samo
Wace ta zama uwar 'da na
Mata-mata-mata-mata-mata
Darajar ku akwai girma
Tausayi da kulawa in dai wanan ne
Sai gun mata
Jin kai ga kara
Wanan na a cikin alamuran mata
A sada zumunci koko yawan sadaka
Sai gun mata
Yaba ku nake mata
Kunfi hakan kun chan-chanta
Kuce bawan mata ne ni
Amma fa na mamata
Nazam bawan mata
Ba a kaina farau ba
Ba a kaina karau ba
Mata suka haifan ba wai ba
Bana a cikin masu raina ku
Dan ni ban gada ba
Girma-girma
Mata sun wa maza gata
Duk girman ikon ka
Dole kaba mata girma
Koda sarki a gida yaba mata girma
Koka kai gomna
Dole kaba mata girma
Darajar mata
Yakai in musu wake na
Written by: M Uncle
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...