Credits

COMPOSITION & LYRICS
Mubarak Abdulhakim
Mubarak Abdulhakim
Songwriter

Lyrics

Tunda Rabbana ne ya kyale ni
Ba Niger ba, ko America ne ta kamani wallahi sai ta kyaleni
Ta kaimu
Baya ta jasu
Chan musu
Mu ba ruwanmu
Chan musu, chan-chan
Chan musu, cha-cha-chan
Chan musu, chan-chan
Chan musu, cha-cha-chan
Chan musu, chan-chan
Chan musu, cha-cha-chan
Chan musu, chan-chan
Chan musu, cha-cha-chan
Mu mun wuce nan
Mun shata da kyal
Mun bata dare, mun hau buzu
Mun ja a dade
Mun dauki shiri a garin agadaz
Ba'a banza ba duniya ta fadan
Mun je Niger munyi fama, ni da Ola aka kama
A dalilin yin passport
Ko a kaso dadi mukaji
Yan mata ke dubana
Nadira, Fadira da Khadijah
Mai duka ne ya kebeni ya ajeni
Da takaimu
Baya ta jasu
Chan musu
Mu ba ruwanmu
Chan musu, chan-chan
Chan musu, cha-cha-chan
Chan musu, chan-chan
Chan musu, cha-cha-chan
Chan musu, chan-chan
Chan musu, cha-cha-chan
Chan musu, chan-chan
Chan musu, cha-cha-chan
Dala da kala
Bana rigima
Da'awa a daka
Ga kudi ga jin dadi
Duniya gata da fadi
Mu tanan tana mana dadi
Sosi Alaji ya kirani, wato aboki wizzy
Yace zo bisa teku, zo tanan ka huta
Ga dala ga Land Rover
Diamond a wuyana
Ko wane taro, sai farare da koriya
Yanzu ne zasu gane business
Arewa ta tafi International
Gashi har ta samu record label
Aboki wizzy lofebemidebe
Chan musu, chan-chan
Chan musu, cha-cha-chan
Chan musu, chan-chan
Chan musu, cha-cha-chan
Chan musu, chan-chan
Chan musu, cha-cha-chan
Chan musu, chan-chan
Chan musu, cha-cha-chan
Written by: Mubarak Abdulhakim
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...