Lyrics

Prince Dj Lamszxy Alkali ni ne mai warware matsaloli In an saba zan dai daita, alkali (Alkali) A bangaren soyayya ina kawar da Kiyayya Sannan ina daidaita tsakanin ma' aurata, (alkali) Bangaren tura sakon waya, saurayi ko budurwa baku iya ba Ku wanko kafa kuzo gida ku samai ni (alkali) Ko kana so kai tsari yarinya mai kyawu Idan ka kasa taho ka fada mini ni, (alkali) Ha-ha-ha-ha Ha-ha-ha-ha Ha-ha-ha-ha Ha-ha-ha-ha Ga alkali yazo, alkali yazo, ga alkali yazo Ga alkali yazo, alkali yazo, ga alkali nazo Tunda nasan ka na gane kai na a kauna Babu abunda yake shigen duhu a kwakwalwa na Mai ilimi sani da sanarwa malami na Zaki rikon tarrin ma biya, nagani da ido na Ni da na san ka na morai kuruciya na Kai ke bani gudunmuwa dan gyara kalamai na Naji anayi ma lakabi da alkali Wanda yake war ware kullin masu dan kwali In kura ta kai kura kai kake mata kulli Kai ke sa wa mutum natsuwa har a samu dalili Kazama ni, nazama kai Babu wani misali Kinzama ni nazama ke Ba wani misali Ah ah, eh eh Ah ah, eh eh Ah ah, eh Kana da dalili, nima ina da dalili Kana da dalili ne Kina da dalili, nima ina da dalili Ina da dalili ne
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out