album cover
KAUNA
11
Afro-Beat
KAUNA was released on November 30, 2023 by 4705735 Records DK as a part of the album KAUNA - Single
album cover
Release DateNovember 30, 2023
Label4705735 Records DK
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM120

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Ahmadumar Umar
Ahmadumar Umar
Songwriter

Lyrics

Kauna
IBN (kauna)
Cakulkulin kauna (baby muah-muah)
Wayyo baby na (muah-muah)
Ni a min shagwabar kauna (muah-muah)
Wayyo baby na (muah-muah)
Yan baya sai kun zo
Sai kun zo, sai kun zo
Nina shige kauna
Waje kauna
Ciki kauna
Na ratsu soyayya
Na dame a soyayya
Na gwamutsa lobayya
Jinin jikina sokayya
Wayyo dadi (dadi)
Jikin jikina (dadi)
Kwakwalwata na (dadi)
Zuciyata na (dadi)
Wayyo dadi
Ta riken
Ta riken
Ta kanannaden
Dadin so ya mamayen
Dadin so ya ruda ni
Cakulkulin kauna (baby muah-muah)
Wayyo baby na (muah-muah)
Ni a min shagwabar kauna (muah-muah)
Wayyo baby na (muah-muah)
Baby na (muah-muah)
Dadin rai na (muah-muah)
Baby na (muah-muah)
Alewar rai na (muah-muah)
Baby na (muah-muah)
Mintin zuciya (muah-muah)
Baby na (muah-muah)
Dadi-dadi (muah-muah)
Dadin rai na (muah-muah)
Ya Allah ga mai sona
Ni ina son mai sona
Mai sona bamu rabewa
Ya Allah bar ni da mai sona
Na rike kauna
Na haddu da mai kauna ta
Shin menene kauna?
Ai so shine kauna
Tausayi yana kauna
Irin son da muke ne kauana
Wayyo dadi kauna
Mai yasa zallan kauna?
Kauna
Kauna
Written by: Ahmadumar Umar
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...