Credits
PERFORMING ARTISTS
Nazifi Asnanic
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Nazifi Asnanic
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Kapon
Post Production Engineer
Lyrics
Duba
Allahu yayi halitta
Rabbi yayi halitta
Halitta
Masoyiya ta
Ina na gan ta?
Ina ta so in fada maku na rasa ya zana kwatanta
Halitta
Allah yayi halitta
Duba-duba
Don Allah duba tsarin ta (Halitta)
Ma'ana nace a kalli surar ta
Sai gata, ina wata in bata? (Sai gata, ina wata in bata?)
Da tayi magana, kaji taushin sautin ta (Kaji taushin sautin ta) (Halitta)
Wai tana ina ne, waye ne zai nuna ta?
Halitta
Allah yayi halitta
Da ji koda gani, kai kasan an bambanta
She's so matured, kai da gani ba yarinta
Allah hukkoma sa'a nima na yaranta
In har na rasa ta
Da wa zan maye gurbin ta?
Luwai-luwai duba, kalli launin fatar ta
Halitta
Allah yayi halitta
Maganar kyawo, wanene zai kushe ta?
In tana wani taku kamar ana dana tura ta
Menene na gani chan gefen leben ta? (Halitta)
Naga ya loba kadan kalli kayin kuncin ta
Ba wata magana idan ta watso gashin ta
Halitta
Allah yayi halitta
Halitta
Rabbi yayi halitta
Da zana iya da zan fadi kyawun ta
Nan kyalewa, haka Allah ya hukun ta
Mai guri yazo mai tabarma ya nade ta
Taka sosai, ni naji sautin takun ta
Iya takawa, banga irin ta ba kanwa ta
Halitta
Allah yayi halitta
Abar maganar nan don zan rufe babin ta
In har na rasa ta
Kuzo duka ku jajanta
Halitta
Allah yayi halitta
Neman ta nake watarana tace gata
Babbar magana, ni banso in rasa ta
Halitta
Alllah yayi halitta
Halitta
Rabbi yayi halitta
Written by: Nazifi Asnanic