Lyrics

Nawa bawan Allah Mai tsoron Allah (Musax) Yana ta kwana sallah Bawan Allah Da gaske ba'a kyamar masoyi ina son ki Madubi, kai daya zan yi wa kallon soyayya Da gaske ba'a kyamar masoyi ina son ki Madubi, kai daya zan yi wa kallon soyayya Kina nan a kwakwalwa kin shiga tunani Soyayya ta saka munyi zubin kamanni Mai kushen ki gaba na zan masa rauni Da ance ki fitar da masoyin ki gani, nine Mata ta kece Mata ta da anyi aure Mata ta kece Miji na Kai ne miji na da anyi aure Miji na Kazam mamallaki na Makiya sai dai su mutu Makulli, zo ka rike mini makullin zuciyata Amana, to ka hada ka rike min, ka alkita Da kai ne, zana kasance masoyi, a rayuwata Da ciwo, ni a gare ni rashin ka Miji na Kai ne miji na in Allah yaso Mata ta Kece mata ta da munyi aure Mata ta Ka zama mamallaki na Makiya sai dai su mutu Sai dai su mutu Kun ga baiwar Allah Mai tsoron Allah Tana ta kwana sallah Baiwar Allah Ayyah, nawa bawan Allah Mai tsoron Allah Yana ta kwana sallah Bawan Allah Allah ne mai yi bai hana bawa samu Wa ma zai kushe min kai sai an ji mu Dubi yanda son ki yayi mini wawan kamu Har wasu na kallon kayi mini sammu Mata ta kece Mata ta Mata ta kece Miji na Kai ne miji na Miji na Kazam mamallaki na Makiya sai dai su mutu (Mix) (Musax mix)
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out