album cover
Aure
1
Hip-Hop/Rap
Aure was released on January 13, 2024 by BashMan as a part of the album Aure - Single
album cover
Release DateJanuary 13, 2024
LabelBashMan
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM93

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
BashMan
BashMan
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Bashir Abdullahi
Bashir Abdullahi
Songwriter

Lyrics

Bashman
Aii kuma kun sani aii aure tafi zuma dadi
Aii kuma kun sani aii aure tafi zuma dadi
Auren Ango muke da Amarya
Auren Ango muke da Amarya
Aii kuma kun sani aii aure tafi zuma dadi Aii kuma kun sani aii aure tafi zuma dadi
Auren Ango muke da Amarya
Auren Ango muke da Amarya
Toh Amarya ta shigo da kawayenta
Ango matarka ce rike hanun ta
Allah ne ya hada ba mai rabawa
Allah kauda yan gulma yan zugawa
Sungani sungani amma kwalelen su
Amarya da Ango sunfi karfin su
Ina kaje Ango ina ka kwana
Yaune ake yau babu gugan zana
Allah ne ya baka ba wani mallam
Ango ka reke amarya amana
Allah ne ya baki ba wani mallam
Amarya rike angon ki amana
Allah ne yabaki ba wani mallam
Amarya gidan Ango zaki kwana
Amarya kinzama kinzama kinzama
Kinzama kawo hula
Kinzama miko riga
Kinzama kawo girki
Kinzama matan ango
Amarya kinzama kinzama kinzama
Kinzama kawo hula
Kinzama miko riga
Kinzama kawo girki
Kinzama Matan ango
Aii kuma kun sani aii aure tafi zuma dadi Aii kuma kun sani aii aure tafi zuma dadi
Auren Ango muke da Amarya
Auren Ango muke da Amarya
Aii kuma kun sani aii aure tafi zuma dadi Aii kuma kun sani aii aure tafi zuma dadi
Auren Ango muke da Amarya
Auren Ango muke da Amarya
Soyayya dadi wa ruwan zuma
Ba mai chye Ah Ah anyi angama
Ayita ta kare ba sai anjima
Amarya da ango yaufa angama
Ranan kune
Domin ku muka zo mu cheskale
Idon yan adawa yau mu tsokale
Amarya da ango yau ranan kune
Taka rawa ga dan nobor ne flow
Wanda bai taka ba ya sha blow
Tafiyan sama jirgi wane go slow
Taka rawa ga dan nobor ne flow
Wanda bai taka ba ya sha blow
Kazama kazama kazama
Kazama babban baba
Kazama babbam yaya
Kazama babban ango
Kazama kazama kazama
Kazama babban baba
Kazama babbam yaya
Kazama babban ango
Na gaida iyayen amarya da ango
Na gaida yan uwan amarya da ango
Na gaida uhnn Na gaida ahh
Na gaida maso so su mana uhnn
Nagaida uhnn Na gaida ahh ahh
Aii kuma kun sani aii aure tafi zuma dadi Aii kuma kun sani aii aure tafi zuma dadi
Auren Ango muke da Amarya
Auren Ango muke da Amarya
 kuma kun sani aii aure tafi zuma dadi Aii kuma kun sani aii aure tafi zuma dadi
Auren Ango muke da Amarya
Auren Ango muke da Amarya
Written by: Bashir Abdullahi
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...