album cover
Foller
151,974
Afrobeats
Foller was released on January 1, 2022 by 360 Music World / distributed by Dj Amson as a part of the album Turare (EP)
album cover
Most Popular
Past 7 Days
03:35 - 03:45
Foller was discovered most frequently towards the end of the song during the past week
00:00
00:15
00:30
00:40
01:00
03:15
03:35
00:00
03:45

Credits

PERFORMING ARTISTS
Danmusa New Prince
Danmusa New Prince
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Danmusa New Prince
Danmusa New Prince
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Prince na kasheep
Prince na kasheep
Producer

Lyrics

Iya-yah, oho-oho!
Na ce, "A Insta, na fara ganinta"
Tunda na ganta na foller
Tana da Kyau koh ba powder
Yarinya ce ajebutter
Gata da hasken fata
Kallan Shiga kaban mota
A Insta na fara ganinta
Tunda na ganta na foller
Tana da Kyau koh ba powder
Ina ta liking na post nata
Dan tayi Kyau ajebutter
In na same ta na huta
I'm not your fan but lover
And I want you to know that
New Prince really love yah
Love yah
Love yah
I'm not your fan but lover
And I want you to know that
New Prince really love yah
Love yah
Love yah
Jinikin ya Jana
Fuskarki, surarki duk sun ja-jani
Jikin ya Jani
Komai da komai ki duk sun ja-jani
Jinikin ya Jana
Fuskarki, surarki duk sun ja-jani
Jikin ya Jani
Komai da komai ki duk sun ja-jani
Zanso ki bude kunenki, kijini
Wasika nah from me to gareki
In kin karanta kar ranki ya bacci
Soyayyace yau ta jani ta kaini
Hey sweetie, I just wanna tell you I love you
Hey sweetie, I just wanna tell you I love you
Hey sweetie, I just wanna tell you I love you
Hey sweetie, I just wanna tell you I love you
Na ce, "A Insta, na fara ganinta"
Tunda na ganta na foller
Tana da Kyau koh ba powder
Tunda na ganki na koka
Nace a Insta, na Fara ganinta
Tunda na ganta na foller
Tana da Kyau koh ba powder
Yarinya ce ajebutter
Na ce, "A Insta, na fara ganinta"
Tunda na ganta na foller
Tana da Kyau koh ba powder
Yarinya ce ajebutter
Ta kun ki dai-dai
Tsayinki dai-dai
Farinki dai-dai
Jikin so fresh kama kwai
Ta kun ki dai-dai
Tsayinki dai-dai
Farinki dai-dai
Jikin so fresh kama kwai
Kiji-kiji don da na ganki na foller
Yarinya ajebutter
Kina da Kyau koh ba powder
Tunda na ganki na foller
Tunda na ganki na foller
Tunda na ganki na foller
Tunda na ganki na foller
Tunda na ganki na foller
Tunda na ganki na koka
Tunda na ganki na koka
Kinyi kallan gaban mota
Yarinya ce ajebutter
Yarinya ce ajebutter
Yarinya ce ajebutter
Boter! Ajeeboter, ...boter!
Tunda na ganki
Written by: Danmusa New Prince
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...