Lyrics

Da a bani shugaban kasa Wallahi gara abani ke In bake ba rayuwa Wai taya zan tsallake? Da abani shugaban kasa Nace, "Wallahi gara abani ke" In bake ba rayuwa Wai taya zan tsallake? Kullum ni so nake In dinga gani na dani dake Domin inji dadi Ranar zan kwan da farin ciki Wayyo ni rayuwa Masoyiya mubi ta hankali Komai ya faru dai Dukanmu muta tawakali Kin zamo mini kaddara Da sanki nayi ta'anmali Na taho toh ban ruwa Dan Allah in sha masoyiyata Eh in dake ban fargaba Ni ban gudun in sha wuya Gareni kin zam shugaba Dole in risina miki in sunkuya Duk shawari ni sai dake Fa nake kin zama aminiya Kin zamto gimbiya A fadata sannu sarauniya Wallahi in har babu ke Wallahi nima babu ni Domin ni aka haiho wake Kizo ki dan ki kula dani Albishiri nake ce Goro bani in shaida miki Randa akace an bani ke Ban san ya zan ba a duniya Da a bashi shugaban kasa Yace, "Wallahi gara a bashi ke" In bake ba rayuwa Wai taya zai tsallake? Da a bashi shugaban kasa Yace, "Wallahi gara a bashi ke" In bake ba rayuwa Wai taya zai tsallake? Da a bashi shugaban kasa Yace, "Wallahi gara a bashi ke" In bake ba rayuwa Wai taya zai tsallake? Ya mai hankali Yarinya mai ladabi Guda a cikin dari A san mu babu tararabi Nace wayyo rayuwa Mubi ta a hankali Masoyiya toh kin ji dai Dake nake ta tawasuli Koh kaya kika sa Ke kike musu kyau haka na fada In kinka tsume sai inga fa Kinfi kyau dan Allah da'da A zaune fa kinfi kyau (a'a) A tsaye ne kika fi kyau (a'a) A tafiya kika fi kyau Na kasa na gano ya kike wayyo Da a bashi shugaban kasa Yace, "Wallahi gara a bashi ke" In bake ba rayuwa Wai taya zai tsallake? Da a bashi shugaban kasa Yace, "Wallahi gara a bashi ke" In bake ba rayuwa Wai taya zai tsallake? Da a bashi shugaban kasa Yace, "Wallahi gara a bashi ke" In bake ba rayuwa Wai taya zai tsallake? Is Prince on the mix
Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out