Lyrics
Hehehe
Yah!
Tana bani attention (attention)
Tana mini correction (correction)
Bata sa ni a tension (tension)
Tana mini everything (everything)
Tana bani attention (attention)
Tana mini correction (correction)
Bata sa ni a tension (tension)
Tana mini everything (everything)
Gani kusa kuma baby (baby)
Gani kusa kuma baby (baby)
Gani kusa kuma baby (baby)
Gani kusa kuma baby (baby)
Oh matso kusa haba baby girl (haba baby girl)
Oh matso kusa haba baby girl (haba baby girl)
Matso kusa haba, haba, haba (haba)
Matso kusa haba, haba, haba (haba)
Sexy girl sai kyawu (kyawu)
Ai zani na fadama kawu (kawu)
All you've said za'a kawo (kawo)
Ga Sule da Dawa su kawo (kawo)
Look, bamasan masu envy (envy)
Kun gansu looking very angry (angry)
They hating on we, kunji mayu (mayu)
Ku tattara naku kulashe, kaiii
Allah bamu na sa'a (ah)
Dan masu buqata (ta)
Mazan mu da matan (tan)
Duk Allah bamu na sa'a (ah)
Kai sha re da mirindis (rindis)
Sha re da mirindis (rindis)
Like fanta da mirinda (rinda)
Just me and you Forever (forever)
Bani guri in taka (taka)
Ni kubani guri in juya (juya)
Oh matso kusa haba baby girl (haba baby girl)
Matso kusa haba baby girl (haba baby girl)
Matso kusa haba, haba, haba (haba)
Matso kusa haba, haba, haba (haba)
Yeba
Ba
Yah
Writer(s): Zayyad Rabiu
Lyrics powered by www.musixmatch.com