Credits
PERFORMING ARTISTS
Kirani Ayat
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Ayat Maqwam
Songwriter
Samuel Arthur Grant
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
AltraNova
Producer
Lyrics
Sa sa sa sa
Turn my headphones up a bit
Ye e ye e yey
Na dinka riga babu wuya
Ye e ye e yey
A izan ka yanka wuya ka sama kanka
Ye e ye e yey
Na dinka riga babu wuya
Ye e ye e yey
A izan ka yanka wuya ka sama kanka
Yaron Ghana natashi akwai kudi banjin da kowa
Ina tuka Benzo ku na cikin aboboya
Ina tuka bimmer ba za ku iya tsere ba
Shekenan komi ya shirya zan ba ku mai zafi ne yea
Wakan ga na mazaje ne
Ban shani da zukaye
Shaibu na mataa ka ja baya
zan karye ka kaman itaci kai
Acikin rap bayana ku ke
Acikin trap ku yarana ne
O wani da wance
An ji ba gani ba tor
Inna ku ke?
Shurum shurum shurum shurum
Na ce ina su ke?
shurum shurum
Ay yaran mata na so na
This shit don’t even excite me
Ba kowa da zai firgita da ni
Cos these boys weak I know it
ina gaisuwa Aminu na Kano
Ubangiji ya ka ra albarka
Yaran arewa ku tashi
Nan gaba namu ne
Walahi
Ye e ye e yey
Na dinka riga babu wuya
Ye e ye e yey
A izan ka yanka wuya ka sama kanka
Ye e ye e yey
Na dinka riga babu wuya
Ye e ye e yey
A izan ka yanka wuya ka sama kanka
Me rabon duka bai jin bari (Inaa)
Me rabon duka bai jin bari (Inaa)
Wanda biai jin bari ba zai ji oho (Gaskiya)
Wanda biai jin bari ba zai ji oho (Gaskiya)
Me rabon duka bai jin bari (Inaa)
Me rabon duka bai jin bari (Inaa)
Wanda biai jin bari ba zai ji oho (Gaskiya)
Wanda biai jin bari ba zai ji oho (Gaskiya)
Written by: Ayat Maqwam, Samuel Arthur Grant