Music Video

SnakeTrack (Shapin Disstrack) | সাপের গান (মিউজিক ভিডিও) | TahseeNation
Watch SnakeTrack (Shapin Disstrack) | সাপের গান (মিউজিক ভিডিও)  | TahseeNation on YouTube

Featured In

Credits

COMPOSITION & LYRICS
Masud Yusuf Ahmad
Masud Yusuf Ahmad
Songwriter

Lyrics

Masud Master Nee
Yaron Wagini
DM on the Mix
Baby me na you i dey want oo
Kin shiga mini heart oo
Sonki yayi girma yayi kato
Duba shape dinki kaman predator
Baby me na you i dey want oo
Kin shiga mini heart oo
Sonki yayi girma yayi kato
Duba shape dinki kaman predator
Duba lebanki
Kinsaka jan baki
Kinata walki
Duk garinga ba irinki
Duba lebanki oo
Kinsaka jan baki
Kinata walki
Duk garinga ba irinki
Kona bata mata rai batacin daci
Shiyasa nake kara sonta azuci
Danaji yunwa shetaban naci
Shemun bankwana kafun muyi bacci
Duba kaga ta'iya turanci
Shema intana maka larabci
Taba babyna kaga banbanci
Ranan zan gwadamaka ganganci
Nasanda tanasona
Shigantane ke fasamin kaina
Dressing ta natafimin da raina
Baby dan Allah karki dena bina
Tsaya cigaba da girka abin cina
Kuji mata kude shede kubi sorry
Itakemin yadda takema Terry
Muna wasa kaman Tom and Jerry
Baby me na you i dey want oo
Kin shiga mini heart oo
Sonki yayi girma yayi kato
Duba shape dinki kaman predator
Baby me na you i dey want oo
Kin shiga mini heart oo
Sonki yayi girma yayi kato
Duba shape dinki kaman predator
Duba lebanki
Kinsaka jan baki
Kinata walki
Duk garinga ba irinki
Duba lebanki
Kinsaka jan baki
Kinata walki
Duk garinga ba irinki
A duk duniya
Inason adingamin taliya
Inaci jollof ko me miya
In inaci arrufe ido nake she'in dungagan Kaman walkiya
Uhmm
Wayyo taliya
Nada dadi **** kobamiya
Chale kullum inamiki magiya
Kakkice kindaina mini taliya
Akwai spaghetti, Akwai indomee
Akwai Cherrie, gakuma mimimie
Mimimie
Minimimie mininmie heyy
Mimimie
Minimimie mininmie
Baby me na you i dey want oo
Kin shiga mini heart oo
Sonki yayi girma yayi kato
Duba shape dinki kaman predator
Baby me na you i dey want oo
Kin shiga mini heart oo
Sonki yayi girma yayi kato
Duba shape dinki kaman predator
Duba lebanki
Kinsaka jan baki
Kinata walki
Duk garinga ba irinki
Duba lebanki oo
Kinsaka jan baki
Kinata walki
Duk garinga ba irinki
Kona bata mata rai batacin daci
Shiyasa nake kara sonta azuci
Danaji yunwa shetaban naci
Baby me na you i dey want oo
Sonki yayi girma yayi kato
Written by: Masud Yusuf Ahmad
instagramSharePathic_arrow_out