Lyrics

(Ku zauna, ku zauna) (A MG Boy Records) Alo, alo Alo, alo Ayyah, kece daya (eh mana) Kina nan, kina nan Kina nan a zuciyata Kina nan, kina nan Kina nan a duniya ta In zanyi aure, kece tilo gida na Kece kudi na Kece abin marmari na Kece ruwa na Kece dai armashi na Ban da komai, ban da kowa ke kike kore kishi na Kyakkyawa Kece kyakkyawa (ke nake so) Kyakkyawa Yarinya kyakkyawa (ke nake so) Kyakkyawa Kece kyakkyawa (ke nake so) Kyakkyawa Yarinya kyakkyawa (ke nake so) In dai a kan ki ne komai kin san zanyi shi In dai zan faranta ran ki, zan ci koda bashi Aikin karfi nayi, ko zai tsaya numfashi Ko duka zana ci, gare ki zan kai toshi A kauna na tsunduma Nake jure tsangwama Ina son ki an gama Zan ci koda kwadon rama Fito nayi sallama Wa juna mu runguma Indai kin tashi lafiya Toh ina jin farin ciki Na so ki, kema kin so ni Na ba ki, kema kin bani Ni banda abinda zan baki yanmata Ammah zan baki farin ciki cikin kwallata Cikin kwallata Kyakkyawa Kece kyakkyawa (ke nake so) Kyakkyawa Yarinya kyakkyawa (ke nake so) Kyakkyawa Kece kyakkyawa (ke nake so) Kyakkyawa Yarinya kyakkyawa (ke nake so) Ke kika fada da bakin ki Kika nuna da hannun ki Nayi murnar zuwan naki Je ki na tsaya a bayan ki (Ina ji fa) (Ni fa ba mota zan siya ba) Watarana sai labari Sai labari Watarana sai labari Labari Ke nake so kyakkyawa
Writer(s): Auta Mg Boy Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out