Lyrics

Soyayyar mu amana ce Ni dai bani da madadin yar'uwa ta Soyayyar mu amana ce Ni dai bani da madadin dan uwa na Soyayyar mu amana ce Ni dai bani da madadin yar'uwa ta Oh-oh, bari kiji yanda nake son ki daya Kuma na rike ki da gaskiya Ya mai saka ni dariya Mahadin makarin dukkan damuwa Kuma sinadarin shakuwa Ni zan zama miki garkuwa, ayyah Da kan ka na bidi ka ban ruwa Na baki A tarayyar mu da shakuwa Akwai shauki Rawanin dana sa maka dan uwa Na zama mai mulki Gare ka zan busa sarewa, algaita da kakaki sosai Yar'uwa ta Dan uwa na Wayyo, yar'uwa ta Dan uwa na Kana yawan zuga ni, ah-ah (yar'uwa ta) Kana yawan gwada ni, oh-oh (yar'uwa ta) A cikin rai kana yawan taba ni (yar'uwa ta) Dadi kashe ni gaka ga ni (yar'uwa ta) Haka nima kike yawan taba ni (dan uwa na) Kina yawan iza ni (dan uwa na) Kibar yawan zuga ni (dan uwa na) Musamman in kika min wani kallo sai inji zan wani shekawa yanzu Zan kira ka baby Kuma zana ce habibi Na saka kalbi Tun da baka da wani aibi افتح هذا الكتاب صفحه الحب bude babi Lallai a ciki samu gurbi Da zaki saka ni kin ji baby? Zancen gaskiya, soyayya tayi dadi Wayyo dan uwa na, soyayya tayi dadi Zancen gaskiya, soyayya tayi dadi Ammah yar'uwa ta, soyayyar ki tafi zaki, eh mana (Mix) (Musax mix)
Writer(s): Sheriff Sadiq Umar Lyrics powered by www.musixmatch.com
instagramSharePathic_arrow_out