album cover
Rausaya
4
Music
Rausaya was released on June 12, 2024 by Legends Empire Record as a part of the album Rausaya - Single
album cover
Release DateJune 12, 2024
LabelLegends Empire Record
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM131

Credits

PERFORMING ARTISTS
Cdeeq
Cdeeq
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Sadiq Aminu
Sadiq Aminu
Songwriter

Lyrics

CdeeQ
Ba rabo da gwani ba
Mayar da kamarsa
Eyehhh
kowat tuba don wuya ba lada
Anyi dare gari ya waye
Sunyi sake kan mage ya waye
Nasan me sona
Nasan me kina
Ku kadamini goge
In gaya muku zance
Hakuri ribace
Maeshi baya garaje
Da sannuzaiyi dace
Koda ko akwancehhh
Hai
Taboye fito fili
Musha bidiri shagali kiyi juyi
Abun da akwai sauki
Dakin haka kin haka sai kiyi juyi
Tattaka girgiza
Juya rausaya
Mi kasa kasa musha dadi
Mi Sama sama da nairori
Mata a rausaya
Ahayyeh mu rausaya
Mi kasa kasa musha dadi
Mi Sama sama da nairori
Bana basu son badala
In anyi ai a kara
Me sharri kai da Allah
Kaya kwalba
Kai
Kayan kwalba
Girgiza
Rausaya
Gyara mata zaninta
Girgiza
Rausaya
Rike mata mayafin
Mugu baka son alkairi
Kai fice a karya ka iya sharri
Allah wahidin
Rabamu da sharrin dan adam
Saka bokansu mantuwa
Malaminsu dimuwa
In sun jimu su rude
In sun ganmu su baude
Insun shirya rushe
Insun kulla kwnace
Mata a rausaya
Ahayyeh mu rausaya
Mi kasa kasa musha dadi
Mi Sama sama da nairori
Written by: Sadiq Aminu
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...