album cover
Pampers
131
Christian & Gospel
Pampers was released on August 23, 2024 by Moses Ovye as a part of the album Pampers
album cover
AlbumPampers
Release DateAugust 23, 2024
LabelMoses Ovye
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM89

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Moses Ovye
Moses Ovye
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Moses Ovye
Moses Ovye
Songwriter

Lyrics

Kayi girma baka san kayi girma ba har wa yau kana da Pampers (repeat)
Kin Yi Baki San kin Yi girma har wa yau kina da Pampers (repeat)
Kun Yi girma baku San Kun Yi girma ba har wa yau kuna da Pampers (repeat)
Na san jarirai ne ake sa masu Pampers domin fisari da bayan gari da suke yi any how, na San jariri ne ake sa masa Pampers domin gujen fisari da bayan gari any how, amm sai ka ga kato mutum Kuma jibgege Amma kana yawo da Pampers abin tausayi, sai ka gan katowan mace Amma tana yawo da Pampers abin tausayi, kayi girma a jiki amma ruhu jariri he kin Yi girma a jiki amma ruhu jaririya ce shi yasa ayukan wadansu mu abin kyama ne wayo.
Ka ga Nan Soho ne baka san ka sufa ba ga ki nan sohuwa ce Baki San kin sufa ba kana zuwan chuchi shekaru goma Hamsin Amma har wa yau rayuwanka a wuri Daya yake kina zuwan chuchi shekaru goma Hamsin eh Amma har wa yau rayuwanki there is nothing to show forth in anyi girma a San ayi girma..
Yesu shekaru goma Shabiyu ya fara Al'ajibi Amma Kai kenan shekuru arbain there is nothing show forth Yakamata mai bi YAYI girma a ruhu domin ya fuskance kowane damuwa a rayuwansa amma sai ga kanan jaraba kadan ka fadi challanges kadan sai ka kideme yan'uwa na muyi girma a ruhu domin fuskance kowane damuwa a rayuwanmu..
Written by: Moses Ovye
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...