Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Yaks Aruwa
Yaks Aruwa
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Yaks Aruwa
Yaks Aruwa
Songwriter

Lyrics

Ina yanga
Da sunan wanene
Ina yanga da sunan Yesu
Ina yanga
Da sunan wanene
Ina yanga da sunan Yesu
Yesu Mai kaunata
Ina yanga
Da ba Kai ba
Oh ya Yesu
Da mugaye
Sun hallaka Ni
Da ba Kai ba
Oh ya Yesu
Da miyagu
Sun hallaka Ni
Saboda kaunar
Ina da Rai
Alherin ka ne
Ya kawo mu yau
Saboda kaunar ka
Ina da Rai
Alherin ka ne
Ya kawo ni
Ya Ubangiji na
Addu'a na kullum
In San nufinka
Ya Allah Mai Rai
Bege Na wataran
In gan fuskanka
Ya Ubangiji na
Addu'a na kullum
In San nufinka
Ya Allah Mai Rai
Bege Na wataran
In gan fuskanka
Ina yanga
Da sunan wanene
Ina yanga da sunan Yesu
Ina yanga
Da sunan wanene
Ina yanga da sunan Yesu
Yesu Mai kaunata
Ina yanga
Yesu masoyi na
Ina yanga
Da sunan Yesu
Da ba Kai ba
Oh ya Yesu
Da mugaye
Sun hallaka Ni
Da ba Kai ba
Oh ya Yesu
Da miyagu
Sun hallaka Ni
Saboda kaunar
Ina da Rai
Alherin ka ne
Ya kawo mu yau
Saboda kaunar ka
Ina da Rai
Alherin ka ne
Ya kawo ni
Ya Ubangiji na
Addu'a na kullum
In San nufinka
Ya Allah Mai Rai
Bege Na wataran
In gan fuskanka
Ya Ubangiji na
Addu'a na kullum
In San nufinka
Ya Allah Mai Rai
Bege Na wataran
In gan fuskanka
Ina yanga
Da sunan wanene
Ina yanga da sunan Yesu
Ina yanga
Da sunan wanene
Ina yanga da sunan Yesu
Yesu Mai kaunata
Ina yanga
Yesu masoyi na
Ina yanga
Da sunan Yesu
Written by: Yaks Aruwa
instagramSharePathic_arrow_out

Loading...