album cover
Kulle
album cover
Kulle was released on January 28, 2024 by WHITE HOUSE FAMILY as a part of the album Babu Lokaci
January 28, 2024
LabelWHITE HOUSE FAMILY
BPM117
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy

Music Video

Music Video

Lyrics

Ranka shi dade
Adam Zango ne
(White House Family)
Fresh Emir
Yaza
Mega mix
Ina iya, ina iya (kulle)
Ina baba mai gidan nana (kulle)
In kun bamu na Annabi (kulle)
Allah zai saka mana
Allah zai saka mana, zai saka muku
Zai saka mana (kulle)
Annabi zai saka mana
Zai saka muku, zai saka mana (kulle)
Allah zai saka mana
Annabi zai saka mana
Allah zai saka mana
Annabi zai saka mana
Baba ka duba mana
Ai nima baku duba mini ba
Baba ka kyle mana
Toh ai nima baku kyle mini ba
Kunga ku gyra mini
Ganga na zan doka
Zamu rakarkashe
Chasun mu na yau ba shakka
Ni nake tara rinduna
In na fito yake jinjina
Uwar ruwa kankana
Koda baka sha ba ka dandana
Ba'a zagina (ba'a zagina)
Ba'a damu na (ba'a damuna)
Ba'a suka na (eh mana)
Sanan ba'a duka
Sai ruwan yaf-yaf
Ina iya, ina iya (kulle)
Ina baba mai gidan nana (kulle)
In kun bamu na Annabi (kulle)
Allah zai saka mana
Allah zai saka mana, zai saka muku
Zai saka mana (kulle)
Annabi zai saka mana
Zai saka muku, zai saka mana (kulle)
Allah zai saka mana
Annabi zai saka mana
Allah zai saka mana
Annabi zai saka mana
Baba ka duba mana
No kuma baku duba mini ba
Baba ka kyale mana
Kuma baku kyale mini ba
In nace kuyi baya sai kuyi gaba
Idan da rai, wallahi tallahi
Babu wani abu da bazan iya muku ba
Dan burina ku ji dadi
Ku mini tadi
Ku ringa tallafana idan zan fadi
Da kun gani zuciyarku yayi nishadi
Burina in dinga baku tallafi
Idan bana nan zuciyarku zai zafi
Ku dinga
Ina Fresh Emir (kulle)
Ina baba mai gidan nana (kulle)
In kun bamu na Annabi (kulle)
Allah zai saka mana
Allah zai saka mana, zai saka muku
Zai saka mana (kulle)
Annabi zai saka mana
Zai saka muku, zai saka mana (kulle)
Allah zai saka mana
Annabi zai saka mana
Allah zai saka mana
Annabi zai saka mana
Baba ka duba mana
Ai nima baku duba mini ba
Baba ka kyle mana
Toh ai nima baku kyle mini ba
Yan mata ko ba haka ba
Gayuna mu cigaba (eh mu cigaba)
Idan da rai, wallahi tallahi
Babu wani abu da bazan iya muku ba
Is that mega producer
On the beat, mega mix
Eh mana
Written by: Adam Abdullahi Emir, Adam. A. Zango

Loading...