album cover
Yan mata
3,586
Afro-Beat
Yan mata was released on January 21, 2025 by 8608625 Records DK as a part of the album Yan mata - Single
album cover
Release DateJanuary 21, 2025
Label8608625 Records DK
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM114

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Arewa Sound
Arewa Sound
Performer
Haidar yanzu ne
Haidar yanzu ne
Background Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Malam JB
Malam JB
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Haidar yanzu ne
Haidar yanzu ne
Engineer

Lyrics

Yanzu be
Sanki na fara, kuma ma zan kara
Bazami kuma babu dabara, yan mata
Sanka na fara, kuma ma zan kara
Bazami kuma babu dubara, dan gata
Ahayye toh, ahayye
Ahayye dama to tazo, ahayye
Ahayye toh, ahayye
Ahayye dama to tazo, ahayye
Toh wa zai ganki yan mata, baiji a rai ba
Kin cika kyawo yan mata, gaki da haiba
Inata su'ali amsa ta, bai wuce ke ba
Ke baki da muni, kuma baki da raini
Kin chapke raina yan mata, naji kamar bani ba
Dube ni ka kara dan baba, sanka na fara
Gaka da tsari kayi min, baka gadara
Duk mun hada kyawo kai wata, a kirani da zara
Kai ka iya tadi, muryar ka da dadi
Ka chapke raina dan gata, naji kamar bani ba
A ahayye ye, ahayye ye
Ahayye, a ahayye
Ki taso zamuyi wasa, a raina kin fah ci gasa
Masoyi baka da tamka, a raina ka cire shakka
Ni sanki na fara, kuma ma zan kara
Ni sanka na fara, kuma ma zan kara
Ahayye nace muku, soyayya gidan ukku
Wana sara a kurkuku, ni bana cikin gidan ukku
Labari nike muku, banayin suruku
Na samo bana shakku, mai sona yana biya
Kullum ma ina jiya
Tashi muje gida yar baba sanki yana hawa, hawa
Kaza min kawa dan baba sanka yana hawa, hawa
Sanki a raina yar mata banji kamar bari ba
Mukaru da Naka Sonka ban yau ankare ba
Toh wa zai ganki yan mata baiji a rai ba
Dan kayar sanka a raina bai gwada fashi ba
Kin cika tsari na, madubin ruhi na
Yau gani da murna, nima zan murna hayya
Sanki na fara, kuma ma zan kara
Bazami kuma babu dabara, yan mata
Sanka na fara, kuma ma zan kara
Bazami kuma babu dubara, dan gata
Written by: Malam JB
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...