album cover
Kenake So
20
Reggae
Kenake So was released on January 9, 2025 by Musan Danko as a part of the album Kenake So - Single
album cover
Release DateJanuary 9, 2025
LabelMusan Danko
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM100

Credits

PERFORMING ARTISTS
Musan Danko
Musan Danko
Lead Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Musan Danko
Musan Danko
Songwriter
Musa Garba
Musa Garba
Songwriter

Lyrics

(Musax)
(Musax Beatz)
Ko cikin mata dubu ni ke nafi so kwalli daya
Ba kamarki a nahiya ke anka sani gun kwalliya
Ana taya ni farin ciki don an miki shaidar tarbiyya
Kice kawai "kawo sadaki" ko nawa ne ma zan biya
A samu tamkar ni a son ki ina jin babu a duniya
Duk wani har zai bada ran sa akan so
Ni zan bada har kakanni na
Assalamu alaika kyakkyawa mai kyau da farin jini
Zuciyata ta gwada min babu kamar ka farin gani
Nayi dacen samun ka cikin su maza mai kwarjini
Zana zauna tare da kai koda baka da matsuguni
Kai kadai kayi mini bana son ayi mini zancen wani
Koda na maka laifi baka fushi sai dai ka taho kana lallashi
Kai nake so
Babu kamar ka a duniya ta ka kai
Dan kalaman so da kake min
Yakan rike ni tsawon sati
Nima ke nake so
Babu kamar ki a duniya ta kin kai
Duk kalaman son da ki kayi min
Yakan rike ni tsawon sati
Farin ciki na, ka wuce duk yan uba
Ko'ina, kece a sahun gaba
In gu da haske sam duhu ba a gan shi ba
Haka zuciyata tamkar ke bata san ta ba
Mayyar ka ce ni, ka sani bazan barka ba
Nima mayen kine, abadan bazan barki ba kina a jini na
(Mix)
(Musax mix)
Written by: Musa Garba, Musan Danko
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...