Credits
PERFORMING ARTISTS
Christy Essien Igbokwe
Background Vocals
Ali Jita
Background Vocals
COMPOSITION & LYRICS
Christy Essien Igbokwe
Songwriter
Ali Jita
Songwriter
Rodney Abia
Songwriter
PRODUCTION & ENGINEERING
Chinwuba Igbokwe
Mastering Engineer
Lyrics
Ali Jita ne
It's Christy
Zakin waka
Kakakaka
Ala kwa
ku saura re ni
Ku saura re ni
Dangi mu daya ne (Yanki mu daya ne)
Kar ku nuna bambamci
Ku saurare ni
Nazo da baya ni
kama da wane ai bata wane
Kasa daya, al'uma daya
ba bambanci, da qabilanci
Mukama juna, da samun 'yanci
Yanki mu daya ne
Mai gidan mu daya ne
Ali jita nace ku dan saura ra
Ku saura re ni (Ku saura re ni)
Ku saura re ni (Ku saura re ni)
Dangi mu daya ne (Yanki mu daya ne)
Kar ku nuna bambanci (Ba bambamci)
Ku saura re ni (Ku saura re ni)
Ku saura re ni (Ku saura re ni)
Dangi mu daya ne (Yanki mu daya ne)
Kar ku nuna bambanci (Ba bambamci)
Ku saura re ni
na zo da saqo
Sakon hadin kai da na jituwa
Mu na da al'adu daban daban
An rarraba mu a fadin duniya
A cikin mu akwai qarfin mu
Ya kamata mu kira shi jituwa
Mu ma mu zama jegandu
Qauna da zaman lafiya
Ku saura re ni (Ku saura re ni)
Ku saura re ni (Ku saura re ni)
Dangi mu daya ne (Yanki mu daya ne)
Kar ku nuna bambanci (Ba bambamci)
Ku saura re ni (Ku saura re ni)
Ku saura re ni (Ku saura re ni)
Dangi mu daya ne (Yanki mu daya ne)
Kar ku nuna bambanci (Ba bambamci)
Ku saura re ni
Na zo da baya ni
Kama da wane, ai bata wane
Muna da al'adu daban daban
An rarraba mu a fadin duniya
Written by: Ali Isa Jita, Christy Essien Igbokwe, Rodney Abia