album cover
Yayan Manya
6,647
House
Yayan Manya was released on January 1, 2021 by Arewa Medium Production as a part of the album Farkon Kauna
album cover
Release DateJanuary 1, 2021
LabelArewa Medium Production
Melodicness
Acousticness
Valence
Danceability
Energy
BPM93

Music Video

Music Video

Credits

PERFORMING ARTISTS
Auta Mg Boy
Auta Mg Boy
Performer
COMPOSITION & LYRICS
Auta mg boy
Auta mg boy
Songwriter
Arewa Medium Production
Arewa Medium Production
Composer

Lyrics

Ehh, mune
Mune 'ya'yan manya
'Ya'yan manya
Ehh, da gaskiya mune, koda cikin kasa an san mu
Ka ja damu zai fadi tillas yazo ta bayan mu
Kudi da mulkin mu yasa anata shakar mu
Gidanmu mune shari'a
Ko anja mu akan bar mu
Ace dani Hamdan
Dan gida na ministan shari'a
Tillas naja zuga
Naga dama a koma bala'a
'Ya'yan manya
Mune 'ya'yan manya
'Ya'yan manya
Gayya sai da manya gun karatu kwai rubutu
Girma shi nake son kan azo sashin bukatu
Zunnur ni ake ce min, a suna na kwantato
Dan gida na ministan lafiya
Mune fariya
Ko a mota zamuyi jiniya
Ko akwai mai tambaya?
Ku kyale komai a manta komai azo ta fanin lafiya
Ba wasa ba
Mu bamu san tsoro ba
Koh zasuyi kama na, bazasu jurewa ba
Maheer sunana, kunji ai ba wai ba
Mu gidan shine tsaro, tunda IG ne baba na
In badan, badan ba
Bazaku gan ni a anan ba
Duk inda naso zanaje tsaro ke bin baya na
'Ya'yan manya
Mune 'ya'yan manya
'Ya'yan manya
Komai ake siya da kudi, muma mukan siya
Kudi iya kudi, dan kasuwa ku tambaya
Bama da damuwa, kullum sai muyi ta dariya
Nima ina ji da kaina, babana dan shi kasuwa ne
Yanzu da sunana, cikin kasa an san da zaman mu
Harka siye da siyarwa a buga a kwashe
Gida da mulki shine gida
Gidan da ba'a son wauta
Gari da dadi shine gari
Ku duba girman motata
Nima dani in za'ai batu sabida matsayin babata
Walid shine sunana dan gidan mai takarar gomna kuma
Nine dan mama, mataimakiyar gomna ce kuma
Tunda da mulki komai sai nayo a kasa ba komai
'Ya'yan manya
Mune 'ya'yan manya
'Ya'yan manya
Written by: Auta mg boy
instagramSharePathic_arrow_out􀆄 copy􀐅􀋲

Loading...